No edit summary |
No edit summary |
||
Line 11: | Line 11: | ||
|- | |- | ||
|2. | |2. | ||
|Institutional Shareholder Services (ISS) said it has "significant concerns" over the size of the award, up from $14.8m the year before. | |[[institutional|Institutional]] [[shareholder|Shareholder]] [[services|Services]] (ISS) said it has "[[significant]] [[concerns]]" over the size of the award, up from $14.8m the year before. | ||
|Hukumar da ke kula da harkokin hannun jari (ISS) ta ce tana da damuwa sosai a kan yawan albashin da aka sanya wa shugaban wanda aka kara daga dala miliyan 14.8 a shekarar bara ta 2021. | |[[hukumar|Hukumar]] da ke [[kula]] da [[harkokin]] [[hannun jari]] (ISS) ta ce tana da [[damuwa]] sosai a kan yawan albashin da aka sanya wa shugaban wanda aka kara daga dala miliyan 14.8 a shekarar [[bara]] ta 2021. | ||
|- | |- | ||
|3. | |3. |
Revision as of 08:27, 18 February 2022
<small> --[[bbchausa_verticals/093_Tim_Apple_backlash]]</small>
Apple boss Tim Cook faces backlash to £73m pay package [1] | Shugaban Apple na shan suka kan yawan albashinsa na dala miliyan 99 [2] [3] | |
---|---|---|
1. | Investors are being urged to vote against a $99m (£73m) pay package awarded to Apple boss Tim Cook last year. | An bukaci masu hannun jari a kamfanin da su kada kuri'ar kin amincewa da albashin dala miliyan 99 (£73m) da aka yanka wa shugaban kamfanin na Apple Tim Cook a shekarar da ta wuce. |
2. | Institutional Shareholder Services (ISS) said it has "significant concerns" over the size of the award, up from $14.8m the year before. | Hukumar da ke kula da harkokin hannun jari (ISS) ta ce tana da damuwa sosai a kan yawan albashin da aka sanya wa shugaban wanda aka kara daga dala miliyan 14.8 a shekarar bara ta 2021. |
3. |