(Redirected from hukumar)
Noun
f
- agency, organization, firm, department, corporation, governing body (e.g. local government), authority, office.
- This agency is the parent organization for Voice of America <> Wannan hukumar, uwa ce ga Muryar Amurka. --UMD_NFLC_Hausa_Lessons/12
- Hukumar, a cikin wata sanarwa da ta wallafa a shafinta na Facebook, ta ce ta kama Ahmed Idris ne a ranar Litinin a Kano da ke arewacin kasar.
The commission, in a statement posted on its Facebook page, said it had arrested Ahmed Idris on Mon in the northern city of Kano. --bbchausa_verticals/097_the_80bn_ngn_193m_usd_embezzlement - Auyo Local Government of Jiagawa state. <> ƙaramar hukumar Auyo ta jihar Jigawa. --trt/photographer_sanimaikatanga
- See also Local_government_areas_(LGA)
- (adjective) na hukuma <> official, officially. institutional.
- Institutional Shareholder Services (ISS) <> Hukumar da ke kula da harkokin hannun jari (ISS) --bbchausa_verticals/093_Tim_Apple_backlash