More actions
Created page with "11 If we have difficulty '''distinguishing''' between what we want and what we truly need, it might be helpful to take steps to ensure that we do not act irresponsibly. 11 Id..." |
m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: | Line 3: | ||
11 Idan muna iske shi da wuya mu '''bambanta''' tsakanin abin da muke so da abin da muke bukata da gaske, zai yi kyau mu ɗauki matakai mu tabbata cewa ba mu yi wauta ba. | 11 Idan muna iske shi da wuya mu '''bambanta''' tsakanin abin da muke so da abin da muke bukata da gaske, zai yi kyau mu ɗauki matakai mu tabbata cewa ba mu yi wauta ba. | ||

'''Distinguishing''' envy from jealousy, a Biblical reference work says: “‘Jealousy’ . . . refers to the desire to be as well off as another, and the word ‘envy’ refers to the desire to deprive another of what he has.” | '''Distinguishing''' envy from jealousy, a Biblical reference work says: “‘Jealousy’ . . . refers to the desire to be as well off as another, and the word ‘envy’ refers to the desire to deprive another of what he has.” | ||
Line 9: | Line 9: | ||
Wani aikin bincike na Littafi Mai Tsarki da aka yi ya ce: “Kishi son samun abin da wani yake da shi ne, amma hassada son ƙwace abin da wani yake da shi ne.” | Wani aikin bincike na Littafi Mai Tsarki da aka yi ya ce: “Kishi son samun abin da wani yake da shi ne, amma hassada son ƙwace abin da wani yake da shi ne.” | ||

Love is a '''distinguishing''' feature of true worship. | Love is a '''distinguishing''' feature of true worship. | ||
Line 15: | Line 15: | ||
Ƙauna ita ce alamar da ke '''bambanta''' bauta ta gaskiya. | Ƙauna ita ce alamar da ke '''bambanta''' bauta ta gaskiya. | ||

18 As long as we keep a balanced view of our works of faith and Jehovah’s undeserved kindness, we will maintain the joy that is a '''distinguishing''' mark of true servants of Jehovah. | 18 As long as we keep a balanced view of our works of faith and Jehovah’s undeserved kindness, we will maintain the joy that is a '''distinguishing''' mark of true servants of Jehovah. | ||
Line 21: | Line 21: | ||
18 Idan dai har muka ci gaba da kasancewa da daidaitaccen ra’ayi game da aikinmu na bangaskiya da kuma alherin Jehobah, za mu sami farin ciki da alama ce mai '''bambanta''' bayin Jehobah. | 18 Idan dai har muka ci gaba da kasancewa da daidaitaccen ra’ayi game da aikinmu na bangaskiya da kuma alherin Jehobah, za mu sami farin ciki da alama ce mai '''bambanta''' bayin Jehobah. | ||

(Genesis 7:17-22; 18:20; 19:24, 25; Numbers 16:31-35) An examination of these Bible accounts shows, however, that in each case, there are three major '''distinguishing''' factors. | (Genesis 7:17-22; 18:20; 19:24, 25; Numbers 16:31-35) An examination of these Bible accounts shows, however, that in each case, there are three major '''distinguishing''' factors. | ||
Line 27: | Line 27: | ||
(Farawa 7:17-22; 18:20; 19:24, 25; Littafin Lissafi 16:31-35) Amma binciken da aka yi a kan waɗannan labaran na Littafi Mai Tsarki ya nuna cewa a kowannensu, akwai muhimman abubuwa guda uku da suka '''bambanta''' su da waɗanda ke faruwa a yau. | (Farawa 7:17-22; 18:20; 19:24, 25; Littafin Lissafi 16:31-35) Amma binciken da aka yi a kan waɗannan labaran na Littafi Mai Tsarki ya nuna cewa a kowannensu, akwai muhimman abubuwa guda uku da suka '''bambanta''' su da waɗanda ke faruwa a yau. | ||

8 The Memorial season is an appropriate time to examine ourselves, individually and as a congregation, to see if we really have this '''distinguishing''' mark of true Christianity—Christlike love. | 8 The Memorial season is an appropriate time to examine ourselves, individually and as a congregation, to see if we really have this '''distinguishing''' mark of true Christianity—Christlike love. | ||
Line 33: | Line 33: | ||
8 Lokacin Bikin Tuni, lokaci ne da ya kamata mu binciki kanmu, ɗai-ɗai da kuma a ikilisiya, mu ga ko muna da wannan alama mai '''bambance''' Kiristanci na gaskiya—ƙauna irin ta Kristi. | 8 Lokacin Bikin Tuni, lokaci ne da ya kamata mu binciki kanmu, ɗai-ɗai da kuma a ikilisiya, mu ga ko muna da wannan alama mai '''bambance''' Kiristanci na gaskiya—ƙauna irin ta Kristi. | ||

(Revelation 4:8) Holiness, then, is a '''distinguishing''' characteristic of his nature. | (Revelation 4:8) Holiness, then, is a '''distinguishing''' characteristic of his nature. | ||
Line 39: | Line 39: | ||
(Ru’ya ta Yohanna 4:8) Saboda haka, tsarki, halinsa ne na musamman. | (Ru’ya ta Yohanna 4:8) Saboda haka, tsarki, halinsa ne na musamman. | ||

(Titus 1:13, 15, 16) They were having a problem '''distinguishing''' between what was clean and what was unclean, and this involved their conscience. | (Titus 1:13, 15, 16) They were having a problem '''distinguishing''' between what was clean and what was unclean, and this involved their conscience. | ||
Line 45: | Line 45: | ||
(Titus 1:13, 15, 16) Suna da matsala wajen '''bambanta''' abin da yake da tsabta da marar tsabta, kuma wannan ya ƙunshi lamirinsu. | (Titus 1:13, 15, 16) Suna da matsala wajen '''bambanta''' abin da yake da tsabta da marar tsabta, kuma wannan ya ƙunshi lamirinsu. | ||

Essential to '''distinguishing''' right from wrong is listening to Jehovah’s voice and shutting out the incessant din of satanic propaganda. | Essential to '''distinguishing''' right from wrong is listening to Jehovah’s voice and shutting out the incessant din of satanic propaganda. | ||
Line 51: | Line 51: | ||
Yana '''da''' muhimmanci mu saurari muryar Jehobah, ba ƙaryace-ƙaryacen da Shaiɗan yake yaɗawa ba. | Yana '''da''' muhimmanci mu saurari muryar Jehobah, ba ƙaryace-ƙaryacen da Shaiɗan yake yaɗawa ba. | ||

(John 17:20, 21) Genuine unity, then, in spirit and truth was to be a '''distinguishing''' mark of Christ’s disciples from the start down to our time. | (John 17:20, 21) Genuine unity, then, in spirit and truth was to be a '''distinguishing''' mark of Christ’s disciples from the start down to our time. | ||
Line 57: | Line 57: | ||
(Yohanna 17:20, 21) Da haka, tabbataccen haɗin kai, cikin ruhu da gaskiya ne zai zama alamar da za ta '''bambanta''' almajiran Kristi daga lokacin da aka soma Kiristanci zuwa kwananmu. | (Yohanna 17:20, 21) Da haka, tabbataccen haɗin kai, cikin ruhu da gaskiya ne zai zama alamar da za ta '''bambanta''' almajiran Kristi daga lokacin da aka soma Kiristanci zuwa kwananmu. | ||

6 Jesus laid down the rule for '''distinguishing''' true worship from false when he said: “Be on the watch for the false prophets that come to you in sheep’s covering, but inside they are ravenous wolves. | 6 Jesus laid down the rule for '''distinguishing''' true worship from false when he said: “Be on the watch for the false prophets that come to you in sheep’s covering, but inside they are ravenous wolves. | ||
Line 63: | Line 63: | ||
6 Yesu ya kafa ƙa’idodin '''bambance''' addinin gaskiya daga addinin ƙarya lokacin da ya ce: “Ku yi hankali da masu-ƙaryan annabci, masu-zuwa wurinku da fatar tumaki, amma daga ciki kerketai ne masu-hauka. | 6 Yesu ya kafa ƙa’idodin '''bambance''' addinin gaskiya daga addinin ƙarya lokacin da ya ce: “Ku yi hankali da masu-ƙaryan annabci, masu-zuwa wurinku da fatar tumaki, amma daga ciki kerketai ne masu-hauka. | ||

He evaluates and judges, '''distinguishing''' between good and bad, important and trivial. | He evaluates and judges, '''distinguishing''' between good and bad, important and trivial. | ||
Line 69: | Line 69: | ||
Zai bincika kuma ya hukunta, ya '''bambance''' tsakanin mai kyau da marar kyau, mai muhimmanci da marar muhimmanci. | Zai bincika kuma ya hukunta, ya '''bambance''' tsakanin mai kyau da marar kyau, mai muhimmanci da marar muhimmanci. | ||

0 | 0 | ||