Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

faɗa: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Line 22: Line 22:
#suɓuta daga sama zuwa ƙasa. <> [[fall]], fell, [[drop]], [[decrease]]
#suɓuta daga sama zuwa ƙasa. <> [[fall]], fell, [[drop]], [[decrease]]
#far ma <> go off on someone, sudden outburst. to [[plunge]] into something or someone.
#far ma <> go off on someone, sudden outburst. to [[plunge]] into something or someone.
#: ''ya '''faɗa''' ni faɗa.''
##''Ya '''faɗa''' ni faɗa.'' <> He suddenly got on me with his ranting.<br><br>
#:''Doris '''[[plunged]]''' into depression, and the two of them discussed divorce.''<br>Doris '''ta [[faɗa]]''' cikin baƙin ciki, dukansu biyu suka soma zancen kashe aurensu.
##''Doris '''[[plunged]]''' into depression, and the two of them discussed divorce.''<br>Doris '''ta [[faɗa]]''' cikin baƙin ciki, dukansu biyu suka soma zancen kashe aurensu.
# to [[fail]]
# to [[fail]]
#: ''Na '''faɗi''' a jarabawar ajin falsafa. <> I '''failed''' my [[philosophy]] test.''
#: ''Na '''faɗi''' a jarabawar ajin falsafa. <> I '''failed''' my [[philosophy]] test.''

Revision as of 20:00, 14 April 2022

Noun

Tilo
faɗa

Jam'i
faɗace-faɗace

Error creating thumbnail: File missing
faɗa

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

m

  1. fight, brawl, quarrel, scrape <> rigima da tashin hankali tsakanin wasu.
  2. argument, quarrel


Verb

faɗa | faɗi

  1. speak, mention, says, tell <> gaya, maganta, ce.
    Ya faɗa cewa ba zai zo ba <> He says that he will not come.

Verb 2

faɗa | faɗi | faɗo | faɗe

  1. suɓuta daga sama zuwa ƙasa. <> fall, fell, drop, decrease
  2. far ma <> go off on someone, sudden outburst. to plunge into something or someone.
    1. Ya faɗa ni faɗa. <> He suddenly got on me with his ranting.

    2. Doris plunged into depression, and the two of them discussed divorce.
      Doris ta faɗa cikin baƙin ciki, dukansu biyu suka soma zancen kashe aurensu.
  3. to fail
    Na faɗi a jarabawar ajin falsafa. <> I failed my philosophy test.
  4. ɗarsa
    wata dabara ta faɗo masa.