No edit summary |
No edit summary |
||
Line 14: | Line 14: | ||
# ''and execute them within the given time frame.'' <> don kammala duk wani tsari daya rage kafin 13 ga Watan Mayu, 2022. | # ''and execute them within the given time frame.'' <> don kammala duk wani tsari daya rage kafin 13 ga Watan Mayu, 2022. | ||
# ''Signed Management'' <> Sa Hannu, Sashin Gudanarwa | # ''Signed Management'' <> Sa Hannu, Sashin Gudanarwa | ||
[https://twitter.com/HausaDictionary/status/1517858357708787717] | |||
[[Category:Parallel Text]] | [[Category:Parallel Text]] |
Revision as of 14:22, 23 April 2022
- KMDMC Press Release [1] <> KMDMC SANARWA [2]
- Deadline for Execution of Shop Offers at Sheik Abubakar Gumi Market <> Ranar Karshe na Zartar da Tsarin Kasafi da Saida Shaguna a Kasuwar Sheik Abubakar Gumi Market
- The Kaduna Markets Development and Management Company (KMDMC) <> Hukumar Kula da Bunkasa Kasuwanni Ta Jihar Kaduna
- wishes to announce <> na sanar da cewa
- that the deadline for collection and execution of offers for shop allocations to successful applicants during the Sale of Shops at Sheik Abubakar Gumi Market is Friday, 13th May 2022. <> za'a rufe ansan takardar shedar samun shago na Kasuwan Sheik Abubakar Gumi a ranan Juma'a 13 ga watan Mayu, 2022.
- KMDMC has insisted on utmost fairness and equality of opportunity by allowing sufficient time for all traders to participate in the process, <> Hukumar ta tabbatar da adalci da daidaito wurin bada isasshen lokaci don ko wani dan kasuwa ya ci moriyar wannan tsari.
- which was scheduled to run from September 2020 February 2021 <> Tun farko dai Hukumar ta bada tsawon lokaci daga Satumba 2020 zuwa Fabrairu 2021
- and had continued to extend the deadline until now. <> amma tayi ta daga kulle wannan tsari har izuwa wannan lokaci.
- Accordingly, on 13th May, 2022, all unclaimed allocations will be revoked <> Saboda haka, daga 13 ga watan Mayu, duk wani wanda aka bama shago kuma bai zo ya anshi takardan sheda ba zai rasa damar mallakan wannan shago.
- and the shops will be reallocated to interested and eligible persons. <> Rashin bin wannan umarni zai sa Hukumar ta anshe kasafin shaguna don ta bama sauran jama'a wanda suka cancanta.
- Also, all allocations to traders who opted for mortgages and are yet to execute their loan offers will also be revoked. <> Wannan sanarwa na kara jan hankalin yan kasuwa wanda suke tsarin biya kadan-kadan (mortgage) da su gaggauta su tabbatar da kasafin shaguna da akayi musu.
- We urge all traders who have successfully applied for shops and whose names are on the allocation list collated by PricewaterHouseCoopers and published by KMDMC <> Har ila yau, muna kira ga dukkan yan kasuwa wanda sunayen su suka fita a kasafin shaguna da aka fitar
- to collect their offers at our satellite office located in Sheik Abubakar Gumi Market <> da su garzaya ofishin mu dake Kasuwan Sheik Abubakar Gumi
- and execute them within the given time frame. <> don kammala duk wani tsari daya rage kafin 13 ga Watan Mayu, 2022.
- Signed Management <> Sa Hannu, Sashin Gudanarwa