No edit summary |
|||
Line 41: | Line 41: | ||
|- | |- | ||
|5 | |5 | ||
|The October 7 attack was not the [[starting point]] of the Israel-Palestine [[conflict]]. There are reasons why the Palestinian resistance group took the historic decision to launch this unprecedented operation. | |The October 7 attack was not the [[starting point]] of the Israel-[[Palestine]] [[conflict]]. There are [[reasons]] why the Palestinian resistance group took the [[historic]] [[decision]] to launch this [[unprecedented]] operation. | ||
|Harin na 7 ga watan Oktoba, ba shi ne mafarin [[rikicin]] Isra'ila da Falasdinawa ba. Akwai dalilai da suka saka ƙungiyar fafutikar ta Falasdinawa ta yanke shawarar mai cike da tarihi, ta ƙaddamar da wannan harin da ba kasafai ake ganin irinsa ba. | |Harin na 7 ga watan Oktoba, ba shi ne [[mafarin]] [[rikicin]] Isra'ila da [[Falasdinawa]] ba. Akwai [[dalilai]] da suka saka ƙungiyar fafutikar ta Falasdinawa ta yanke [[shawarar]] mai cike da [[tarihi]], ta [[ƙaddamar da]] wannan harin da ba kasafai ake ganin irinsa ba. | ||
| | | | ||
# [[starting-point]] [https://en.wiktionary.org/wiki/starting_point]: [[mafari]] | # [[starting-point]] [https://en.wiktionary.org/wiki/starting_point]: [[mafari]] | ||
# [[launch]]: [[ƙaddamar]] da | |||
# [[unprecedented]]: wanda ba [[kasafai]] ake ganin irinsa ba. | |||
|- | |- | ||
|7 | |7 | ||
|Among them are Israel’s [[ethnic cleansing]] and [[genocide]] it perpetrates against the Palestinian people, the severe human rights violations committed by Israeli occupation forces, Israel’s seizure of Palestinian lands, and, more importantly, the continuous Judaisation of Jerusalem and the Al Asqa Mosque complex. | |Among them are Israel’s [[ethnic cleansing]] and [[genocide]] it perpetrates against the Palestinian [[people]], the severe human rights violations committed by Israeli occupation forces, Israel’s seizure of Palestinian lands, and, more importantly, the continuous Judaisation of Jerusalem and the Al Asqa Mosque complex. | ||
|Daga cikinsu akwai kisan ƙare-dangi da kisan-kiyashi da Isra'ila ke yi wa al'ummar Falasdinawa, mummunan take haƙƙin bil adama da sojojin mamaya na Isra'ila ke yi, da ƙwace yankunan Falasdinawa,da kuma mafi muhimmanci, ci gaba da mamayar da Yahudawa ke yi wa Birnin ƙudus da kuma masallacin Birnin Ƙudus. | |Daga cikinsu akwai [[kisan]] [[ƙare]]-[[dangi]] da [[kisan-kiyashi]] da Isra'ila ke yi wa [[al'ummar]] Falasdinawa, mummunan take haƙƙin bil adama da sojojin mamaya na Isra'ila ke yi, da ƙwace yankunan Falasdinawa,da kuma mafi muhimmanci, ci gaba da mamayar da Yahudawa ke yi wa Birnin ƙudus da kuma masallacin Birnin Ƙudus. | ||
| | | | ||
# [[ethnic cleansing]]: [[kisan ƙare-dangi]] | # [[ethnic cleansing]]: [[kisan ƙare-dangi]] |
Revision as of 00:03, 13 November 2023
Operation Al Aqsa Flood in English & Hausa
# | English [1] | Hausa [2] | Vocab |
---|---|---|---|
1 | Operation Al Aqsa Flood: An attack that jolted the world out of its slumber | Operation Al Aqsa Flood: Harin da ya farkar da duniya daga barcinta - TRT Afrika | |
2 | Hamas’ ‘Al Aqsa Flood’ operation will forever be considered a turning point [4] in the contemporary history of the Palestinian resistance movement. | Harin da Ƙungiyar Hamas ta kai kan Isra'ila ranar 7 ga watan Oktoba, za a ci gaba da ɗaukar shi a matsayin abin da ya sauya al'amurra a tarihin baya bayan nan, na ƙungiyar fafutikar ta Falasdinawa. |
|
3 | Planning and executing such an operation targeting the world’s most technologically advanced military state is not a small feat considering Hamas’ limited resources. | Tsarawa da kuma aiwatar da irin wannan harin a kan ƙasar da sojojinta suka fi kowaɗanne cigaban fasahar zamani a duniya, ba ƙaramin aiki ba ne, idan aka yi la'akari da ƙarancin kayan aiki da Hamas ke fama da shi. | |
4 | The attack has shattered the myth and image of Israel as an impenetrably strong state. | Harin ya kawar da shaci-faɗi da kuma kallon da ake yi wa Isra'ila, a matsayin ƙasa mai ƙarfin da ba za a iya kai mata hari ba. |
|
5 | The October 7 attack was not the starting point of the Israel-Palestine conflict. There are reasons why the Palestinian resistance group took the historic decision to launch this unprecedented operation. | Harin na 7 ga watan Oktoba, ba shi ne mafarin rikicin Isra'ila da Falasdinawa ba. Akwai dalilai da suka saka ƙungiyar fafutikar ta Falasdinawa ta yanke shawarar mai cike da tarihi, ta ƙaddamar da wannan harin da ba kasafai ake ganin irinsa ba. |
|
7 | Among them are Israel’s ethnic cleansing and genocide it perpetrates against the Palestinian people, the severe human rights violations committed by Israeli occupation forces, Israel’s seizure of Palestinian lands, and, more importantly, the continuous Judaisation of Jerusalem and the Al Asqa Mosque complex. | Daga cikinsu akwai kisan ƙare-dangi da kisan-kiyashi da Isra'ila ke yi wa al'ummar Falasdinawa, mummunan take haƙƙin bil adama da sojojin mamaya na Isra'ila ke yi, da ƙwace yankunan Falasdinawa,da kuma mafi muhimmanci, ci gaba da mamayar da Yahudawa ke yi wa Birnin ƙudus da kuma masallacin Birnin Ƙudus. | |
8 |
Other Parallel TRT Articles
- https://www.trtafrika.com/africa/over-half-of-sudans-population-need-humanitarian-aid-un-15778229
https://www.trtafrika.com/ha/africa/yadda-wasu-jagororin-alumma-suka-rinka-sauya-rayuwar-matasan-da-suka-kangare-15781733 - https://www.trtafrika.com/lifestyle/from-darkness-to-light-in-kenyas-blue-and-white-city-15753642
https://www.trtafrika.com/ha/africa/sama-da-rabin-jamaar-sudan-na-bukatar-agajin-jinkai-mdd-15779205 - https://www.trtafrika.com/insight/etinosa-yvonne-the-nigerian-photographer-chronicling-unspoken-pains-15767171
https://www.trtafrika.com/ha/insight/etinosa-yvonne-yar-nijeriya-mai-daukar-hoto-da-ke-ba-da-labarin-wahalhalun-yan-gudun-hijira-15767181 - https://www.trtafrika.com/africa/the-forgotten-war-in-dr-congo-and-the-scramble-for-minerals-15725389
https://www.trtafrika.com/ha/insight/yakin-jamhuriyar-dimokuradiyyar-congo-da-batun-maadinan-da-aka-manta-15751493