No edit summary |
|||
Line 1: | Line 1: | ||
__TOC__ | |||
==Operation Al Aqsa Flood in English & Hausa== | ==Operation Al Aqsa Flood in English & Hausa== | ||
{| class="wikitable" | {| class="wikitable" |
Revision as of 00:16, 14 November 2023
Operation Al Aqsa Flood in English & Hausa
# | English [1] | Hausa [2] | Vocab |
---|---|---|---|
1 | Operation Al Aqsa Flood: An attack that jolted the world out of its slumber | Operation Al Aqsa Flood: Harin da ya farkar da duniya daga barcinta - TRT Afrika | |
2 | Hamas’ ‘Al Aqsa Flood’ operation will forever be considered a turning point [4] in the contemporary history of the Palestinian resistance movement. | Harin da Ƙungiyar Hamas ta kai kan Isra'ila ranar 7 ga watan Oktoba, za a ci gaba da ɗaukar shi a matsayin abin da ya sauya al'amurra a tarihin baya bayan nan, na ƙungiyar fafutikar ta Falasdinawa. |
|
3 | Planning and executing such an operation targeting the world’s most technologically advanced military state is not a small feat considering Hamas’ limited resources. | Tsarawa da kuma aiwatar da irin wannan harin a kan ƙasar da sojojinta suka fi kowaɗanne cigaban fasahar zamani a duniya, ba ƙaramin aiki ba ne, idan aka yi la'akari da ƙarancin kayan aiki da Hamas ke fama da shi. | |
4 | The attack has shattered the myth and image of Israel as an impenetrably strong state. | Harin ya kawar da shaci-faɗi da kuma kallon da ake yi wa Isra'ila, a matsayin ƙasa mai ƙarfin da ba za a iya kai mata hari ba. |
|
5 | The October 7 attack was not the starting point of the Israel-Palestine conflict. There are reasons why the Palestinian resistance group took the historic decision to launch this unprecedented operation. | Harin na 7 ga watan Oktoba, ba shi ne mafarin rikicin Isra'ila da Falasdinawa ba. Akwai dalilai da suka saka ƙungiyar fafutikar ta Falasdinawa ta yanke shawarar mai cike da tarihi, ta ƙaddamar da wannan harin da ba kasafai ake ganin irinsa ba. |
|
7 | Among them are Israel’s ethnic cleansing and genocide it perpetrates against the Palestinian people, the severe human rights violations committed by Israeli occupation forces, Israel’s seizure of Palestinian lands, and, more importantly, the continuous Judaisation of Jerusalem and the Al Asqa Mosque complex. | Daga cikinsu akwai kisan ƙare-dangi da kisan-kiyashi da Isra'ila ke yi wa al'ummar Falasdinawa, mummunan take haƙƙin bil adama da sojojin mamaya na Isra'ila ke yi, da ƙwace yankunan Falasdinawa,da kuma mafi muhimmanci, ci gaba da mamayar da Yahudawa ke yi wa Birnin ƙudus da kuma masallacin Birnin Ƙudus. |
|
8 | As a result of numerous regional and global events — including the Arab Spring, economic downturns, the Covid-19 pandemic, and the conflict in Ukraine — the coverage of Palestine has significantly evolved from the way it was portrayed historically. | Sakamakon abubuwan da dama da suka faru a yankin da ƙasashen duniya - da suka haɗa da Boren Larabawa, da matsin tattalin arziki, da ɓullar annobar Korona da kuma yaƙin Ukraine - yadda ake watsa labarai da ya shafi Falasdinawa ya sauya sosai daga yadda aka saba gani a baya. |
|
9 | For instance, nearly two decades have passed since the situation in besieged Gaza — where over two million Palestinians reside in challenging conditions akin to an open-air prison — received any attention from international media outlets. | Alal misali, kimanin shekaru Ashirin da suka gabata kenan, da Gaza, wacce aka yi wa ƙawanya, kuma Falasdinawa sama da miliyan biyu ke rayuwa a cikinta, a wani yanayi mai cike da ƙalubale, da ya fi kama da kurkuku, ba ta samu kulawa daga kafofin yaɗa labarai na duniya ba. | |
10 | However, the recent Al Aqsa Flood attack jolted international media out of their stupor and once again positioned the Palestinian issue at the forefront of both regional and international discourse. | Amma harin na 7 ga watan Oktoba na kwanan nan, ya farkar da kafofin watsa labarai na duniya daga barcinsu, sannan ya sake maido da batun Falasdinawa gaba-gaba a tattaunawar yankin da ta ma duniya bakiɗaya. | |
11 | Increasing solidarity with Palestinians | Ƙaruwar goyon bayan Falasdinawa | |
12 | Israel’s response to the Al Aqsa Flood attack has involved extensive, indiscriminate destruction, with concerns being increasingly raised around the world that it is committing ethnic cleansing and genocide. | Martanin da Isra'ila ta mayar a kan harin na 7 ga watan Oktoba, ya ƙunshi mummunan ta'adi kuma mara iyaka, inda ake ci gaba da nuna damuwa a faɗin duniya, game da cewa, tana aikata kisan ƙare-dangi da kisan-kiyashi ne. | |
13 |
Other Parallel TRT Articles
- https://www.trtafrika.com/africa/over-half-of-sudans-population-need-humanitarian-aid-un-15778229
https://www.trtafrika.com/ha/africa/yadda-wasu-jagororin-alumma-suka-rinka-sauya-rayuwar-matasan-da-suka-kangare-15781733 - https://www.trtafrika.com/lifestyle/from-darkness-to-light-in-kenyas-blue-and-white-city-15753642
https://www.trtafrika.com/ha/africa/sama-da-rabin-jamaar-sudan-na-bukatar-agajin-jinkai-mdd-15779205 - https://www.trtafrika.com/insight/etinosa-yvonne-the-nigerian-photographer-chronicling-unspoken-pains-15767171
https://www.trtafrika.com/ha/insight/etinosa-yvonne-yar-nijeriya-mai-daukar-hoto-da-ke-ba-da-labarin-wahalhalun-yan-gudun-hijira-15767181 - https://www.trtafrika.com/africa/the-forgotten-war-in-dr-congo-and-the-scramble-for-minerals-15725389
https://www.trtafrika.com/ha/insight/yakin-jamhuriyar-dimokuradiyyar-congo-da-batun-maadinan-da-aka-manta-15751493