More actions
Line 25: | Line 25: | ||
# Babban [[jigon|Jigonta]] (kalli sama <> see central theme above): Bayanin [[ƙarfafan]] [[dalilai]] masu [[tabbatar da]] [[manzanci]] da kuma [[tashi]] bayan [[mutuwa]]. | # Babban [[jigon|Jigonta]] (kalli sama <> see central theme above): Bayanin [[ƙarfafan]] [[dalilai]] masu [[tabbatar da]] [[manzanci]] da kuma [[tashi]] bayan [[mutuwa]]. | ||
# Daga cikin abubuwan da ta [[ƙunsa]] akwai: | # Daga cikin abubuwan da ta [[ƙunsa]] akwai: | ||
## ''Nuna [[girman]] Alƙur'ani da [[gaskiyar|gaskiyarsa]] da gaskiyar [[saƙon]] da ya zo da shi don [[ceton]] [[al'ummar]] Larabawa wadanda ba a [[aiko]] musu da wani [[manzo]] [[a baya]] ba.'' <> Show the greatness of the Qur'an and its truth and the truth of the message it brought to save the Arabs who were not [[previously]] sent a messenger. | ## ''Nuna [[girman]] Alƙur'ani da [[gaskiyar|gaskiyarsa]] da gaskiyar [[saƙon]] da ya zo da shi don [[ceton]] [[al'ummar]] Larabawa wadanda ba a [[aiko]] musu da wani [[manzo]] [[a baya]] ba.'' <br> Show the greatness of the Qur'an and its truth and the truth of the message it brought to save the Arabs who were not [[previously]] sent a messenger. | ||
## ''Bayanin [[siffofin]] wadanda suka [[bijirewa|bijire wa]] Musulunci suka ƙi [[amfana]] da [[shiriyar|shiriyarsa]] [[sabanin]] [[mumunai]] masu [[tsoron]] Allah wadanda suka bi [[tafarki]] madaidaici.'' <> An explanation of the [[characteristics]] of those who [[resisted]] Islam and [[refused]] to benefit from its guidance, as opposed to God-fearing believers who followed the right path. | ## ''Bayanin [[siffofin]] wadanda suka [[bijirewa|bijire wa]] Musulunci suka ƙi [[amfana]] da [[shiriyar|shiriyarsa]] [[sabanin]] [[mumunai]] masu [[tsoron]] Allah wadanda suka bi [[tafarki]] madaidaici.'' <br> An explanation of the [[characteristics]] of those who [[resisted]] Islam and [[refused]] to benefit from its guidance, as opposed to God-fearing believers who followed the right path. | ||
## ''[[kwatanta|Kwatanta]] [[bangaren]] muminai wadanda suka [[gaskata]] Manzon Allah SAW da kuma bangaren [[kafirai]] masu [[ƙaryata]] shi, kwatanta su da mutanen [[alƙarya]] wadanda suka ƙaryata manzonsu da bayanin [[bangarorin]] biyu.'' <> Compare the group of believers who believe in the Messenger of God, may God bless him and grant him peace, and the group of disbelievers who deny him. | ## ''[[kwatanta|Kwatanta]] [[bangaren]] muminai wadanda suka [[gaskata]] Manzon Allah SAW da kuma bangaren [[kafirai]] masu [[ƙaryata]] shi, kwatanta su da mutanen [[alƙarya]] wadanda suka ƙaryata manzonsu da bayanin [[bangarorin]] biyu.'' <br> Compare the group of believers who believe in the Messenger of God, may God bless him and grant him peace, and the group of disbelievers who deny him. | ||
## ''Ba su misali, [[har ila yau]], da [[al'ummun]] da Allah ya hallaka gabaninsu saboda sun ƙaryata annabawansu.'' <> Give them an example, also, of the nations that God destroyed before them because they denied their prophets. | ## ''Ba su misali, [[har ila yau]], da [[al'ummun]] da Allah ya hallaka gabaninsu saboda sun ƙaryata annabawansu.'' <br> Give them an example, also, of the nations that God destroyed before them because they denied their prophets. | ||
## ''Nuni zuwa ga manyan dalilai masu tabbatar da tashin [[alƙiyama]].'' <> Points to the main signs [[affirming]] [[resurrection]]. | ## ''Nuni zuwa ga manyan dalilai masu tabbatar da tashin [[alƙiyama]].'' <> Points to the main signs [[affirming]] [[resurrection]]. | ||
## ''Bayanin wasu daga cikin [[ni'imomin]] Allah ga bayinsa masu nuna [[ɗayantaka|Ɗayantakarsa]] da [[cancantar]] a bauta masa shi [[kaɗai]] ba tare da [[shirka]] ba.'' <> An explanation of some of God's [[blessings]] to his [[servants]] that show his [[oneness|Oneness]] and the [[merit]] of [[worshiping]] him alone without any [[partners]]. | ## ''Bayanin wasu daga cikin [[ni'imomin]] Allah ga bayinsa masu nuna [[ɗayantaka|Ɗayantakarsa]] da [[cancantar]] a bauta masa shi [[kaɗai]] ba tare da [[shirka]] ba.'' <> An explanation of some of God's [[blessings]] to his [[servants]] that show his [[oneness|Oneness]] and the [[merit]] of [[worshiping]] him alone without any [[partners]]. |