Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/Rijayar Lemo Tafsir: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Line 41: Line 41:




Sannan sai Annabi SAW ya yi addu'a yana cewa: "Ya Allah Mai sarrafa zukata, ka sarrafa zukatanmu a kan da'arka."


Then Allahs Messenger (ﷺ) said: O Allah, the Turner of the hearts, turn our hearts to Thine obedience. [https://sunnah.com/muslim:2655]
Sannan sai Annabi SAW ya yi addu'a yana cewa: "Ya Allah Mai sarrafa zukata, ka sarrafa zukatanmu a kan [[da'ar|da'arka]]."
 
Then Allahs Messenger (ﷺ) said: O Allah, the Turner of the hearts, turn our hearts to Thine [[obedience]]. [https://sunnah.com/muslim:2655]




'''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:'''
'''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:'''


# Jan hankalin dan'adam a kan ya kyautata halayensa,  
# [[jan hankalin|Jan hankalin]] [[dan'adam]] a kan ya kyautata halayensa, da ayyukasa, domin Allah Mahaliccinsa yana ganin sa, babu abin da yake ɓuya a gare shi.
# Yana daga cikin alamomin karkacewar zuciya, bibiyar ayoyin Alkur'ani masu rikitarwa, don mutum ya saka kansa ko wasu cikin shakka.
# Idan mai karatu ya yi [[wakafi]] a daidai (illallahu) to hakan yana nuna a cikin Alkur'ani akwai abin da babu wanda ya san fassararsa sai Allah. Fassara a nan, ko kuma 'tawili', kamar yadda ya zo a ayar, ana nufin karshen al'amari, ko kuma yadda hakikanin al'amarin zai kasance. A nan akwai jarrabawa da Allah yake yi wa bayinsa game da abubuwan da ba za su iya fahintar su da tsurar hankalinsu ba. Shin za su ce sai sun gano su ta haka, ko kuwa za su sallama wa Allah SWT su tsaya a matsayinsu?
# Babu


[[Category:Quran/3]]
[[Category:Quran/3]]