Line 59: | Line 59: | ||
== Tarjama da Tafsirin aya 10-11 == | == Tarjama da Tafsirin aya 10-11 == | ||
Bayan | Bayan Allah SWT ya ambaci ranar lahira, ya kuma tabbatar da cewa, rana ce da babu kokwanto ga zuwanta, ya kuma ambaci halin muminai na neman gafara da afuwar Allah a wannan ranar, sai kuma a wadannan ayoyi Allah SWT ya kawo bayanin kafirai da yadda halinsu zai zamanto a wannan ranar. Allah Ta'ala ya bayyana cewa wadanda suka kafirce wa Allah da ayoyinsa, kuma suka karyata manzanninsa, suka nuna musu [[kiyayya]], kuma suka bijire wa addinin Allah; to wadannan dukiyoyinsu da 'ya'yansu ba za su [[taɓa]] yi musu amfani ba, kuma ba za su [[kuɓutar da|kubutar da]] su daga azabar Allah ba, yayin da ta zo musu. Makomarsu ita ce wutar Jahannama, su ne makamashinta da za a rika rura ta, kuma za su dawwama a cikinta har abada, babu ranar fitarsu. Wannan sunnar Allah ce wadda ba ta canzawa. Al'amarin wadannan daidai yake da al'amarin Fir'auna da jama'arsa da sauran al'ummomin da suka karyata Allah da manzanninsa, su ma haka Allah ya halakar da su saboda zaluncinsu, haka da ma Allah yake, mai tsananin ukuba ne ga duk wanda ya bijire masa, ya ki tuba ya dawo gare shi. | ||
'''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:''' | |||
# Kada | |||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |