No edit summary |
No edit summary |
||
Line 71: | Line 71: | ||
A wadannan ayoyi, Allah yana umartar Manzonsa (SAW) da ya faɗawa kafirai cewa, muminai sai sun yi rinjaye a kansu a rayuwarsu ta duniya, sannan idan ranar alƙiyama ta tsaya, a tarkata su gaba daya cikin wutar Jahannama, domin ita ce shimfidar da suka tanadar wa kawunansu tun a nan duniya. Tir kuwa da wannan shimfida. | A wadannan ayoyi, Allah yana umartar Manzonsa (SAW) da ya faɗawa kafirai cewa, muminai sai sun yi rinjaye a kansu a rayuwarsu ta duniya, sannan idan ranar alƙiyama ta tsaya, a tarkata su gaba daya cikin wutar Jahannama, domin ita ce shimfidar da suka tanadar wa kawunansu tun a nan duniya. Tir kuwa da wannan shimfida. | ||
Allah SWT kuma ya bayyana wa kafirai ko kuma muminai cewa, sun ga alama a fili da ta nuna muminai ne za su yi rinjaye a kan kafirai, kuma Allah ya yi alkawarin zai daukaka addininsa, kuma ya [[karfafi]] Manzonsa. | Allah SWT kuma ya bayyana wa kafirai ko kuma muminai cewa, sun ga alama a fili da ta nuna muminai ne za su yi rinjaye a kan kafirai, kuma Allah ya yi alkawarin zai daukaka addininsa, kuma ya [[karfafi]] Manzonsa. Wannan alama ita ce, kungiyoyin mayaka biyu da suka hadu don kafsa yaki a tsakaninsu. Kungiyar farko muminai ne, masu yaki don daukaka kalmar Allah, su ne Annabi da Musulmi a yakin Badar; daya kungiyar kuma kafirai ne, suna yaki ba don Allah ba, su ne Quraishawa kafiran Makka a ranar Badar. A lokacin, muminai suna ganin kafirai a ido, sun ninka su gida biyu, Wannan kuwa ya ƙara musu dogaro ga Allah da neman taimakonsa, wanda yin hakan yana daga cikin dalilan samun nasara. To yadda Allah ya ba wa wadannan muminai 'yan kadan nasara a kan abokan gabarsu masu yawa, akwai darasi da wa'azi ga duk wanda Allah ya ba shi basira da hangen nesa. | ||
'''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:''' | |||
# Da a ce | |||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |