Line 82: | Line 82: | ||
== Tarjama da Tafsirin aya 15-17 == | == Tarjama da Tafsirin aya 15-17 == | ||
Bayan da | Bayan da Allah SWT a baya ya nuna cewa, dukiya da 'ya'ya ba za su amfani wadanda suka kafirce masa ba, sai kuma a wadannan ayoyin yake gargadi ga wadanda kyale-kyalin rayuwar duniya za su shagaltar da su, har su manta da lahira. Allah ya bayyana cewa, ya sanya wa mutane son wasu abubuwa na sha'awa, kamar mata da 'ya'ya maza da tara nau'ukan dukiyoyi iri-iri, kamar zinare da azurfa, da kiwatattun dawakai da rakuma da shanu da kananan dabbobi da gonakin noma. Allah ya bayyana duk wadannan abubuwan na more dadin duniya ne, daga karshe su tafi su bar su, kuma a wurin Allah kadai ake samun kyakkyawar makoma da sakamako mai yawa marar yankewa. | ||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |