Toggle menu
24K
665
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/Rijayar Lemo Tafsir: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 104: Line 104:
Sannan sai Allah SWT ya ambaci wadanda suka cancanci samun waccan ni;ima da ya mbata ta lahira. Ya nuna cewa, su ne masu kamun-ƙafa a wurinsa da imanin da suka yi da shi, da littafinsa da Manzonsa, suna rokon sa da ya yi musu baiwar gafarar zunubansu, ya kuma tsare su shiga azabar wuta. Sannan ya ƙara ambatar wasu siffofin nasu da cewa, su masu hakuri ne, wajen aikata da'a da barin sabon Allah, da hakuri a kan kaddara marar dadi, kuma masu gaskiya ne a [[maganganun|maganganunsu]] da ayyukansu, masu da'a ne ga Allah, masu ciyar da dukiyoyinsu don Allah a duk inda ya zama wajibi, ko ta hanyar neman lada, sannan masu neman gafarar Allah ne a karshen dare.

An karbo daga Abu Huraira (rA) ya ce, Manzon Allah SAW ya ce: "Ubangijinmu Tabaraka wa Ta'ala yana sauka a sama ta kusa a kowane dare, yayin da sulusin karshe na daren ya yi saura, yana cewa: "Wane ne zai [[roƙe]] ni, in amsa masa, wane ne zai tambaye ni, in ba shi, wane ne zai nemi gafarata, in gafarta masa?"
An karbo daga Abu Huraira (rA) ya ce, Manzon Allah SAW ya ce: "Ubangijinmu Tabaraka wa Ta'ala yana sauka a sama ta kusa a kowane dare, yayin da sulusin karshe na daren ya yi saura, yana cewa: "Wane ne zai [[roƙe]] ni, in amsa masa, wane ne zai tambaye ni, in ba shi, wane ne zai nemi gafarata, in gafarta masa?" [https://sunnah.com/tirmidhi:3498]

# ''Abu Hurairah narrated that the Messenger of Allah said:''
An karbo daga Abu Huraira (rA) ya ce, Manzon Allah SAW ya ce:

# ''“Our Lord [[descends]] every night to the nearest heaven,''
"Ubangijinmu Tabaraka wa Ta'ala yana [[sauka]] a sama ta kusa a kowane dare,

# ''until the last third of the night remains, so He says:''
yayin da sulusin karshe na daren ya yi saura, yana cewa:

# ''‘Who is calling upon Me so that I may answer him?''
"Wane ne zai [[roƙe]] ni, in amsa masa,

# ''Who is asking from Me so that I may give him?''
wane ne zai tambaye ni, in ba shi,

# ''And who is seeking forgiveness from Me, so that I may forgive him.’”''
wane ne zai nemi gafarata, in gafarta masa?"

'''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:'''

# Rage nuna

# ''Abu Hurairah narrated that the Messenger of Allah said:'' <>  An karbo daga Abu Huraira (rA) ya ce, Manzon Allah SAW ya ce:
# ''“Our Lord [[descends]] every night to the nearest heaven,'' <> "Ubangijinmu Tabaraka wa Ta'ala yana [[sauka]] a sama ta kusa a kowane dare,
# ''until the last third of the night remains, so He says:'' <> yayin da sulusin karshe na daren ya yi saura, yana cewa:
# ''‘Who is calling upon Me so that I may answer him?'' <>  "Wane ne zai [[roƙe]] ni, in amsa masa,
# ''Who is asking from Me so that I may give him?'' <>  wane ne zai tambaye ni, in ba shi,
# ''And who is seeking forgiveness from Me, so that I may forgive him.’”'' <> wane ne zai nemi gafarata, in gafarta masa?"

[[Category:Quran/3]]
[[Category:Quran/3]]