Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/Rijayar Lemo Tafsir: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 115: Line 115:
'''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:'''
'''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:'''


# Rage nuna
# Rage nuna damuwa ga kyale-kyalin duniya, mai gushewa nan da nan da himmatuwa wajen neman lahira, mai dawwama har abada.
# Duk yawan abin duniyar da bawa zai samu; to jin dadi ne wucin-gadi, zai mutu ya bar shi. Ni'ima ta har abada ita ce ni'imar lahira.
# Wadannan ni'imomi da aka ambata a nan, a kamata bawa ya kalle su ta fuskar da za su amfane shi, ba kallo irin na sha'awa ba. Idan ya yi haka to za su fi karfin zuciyarsa, har su karkatar da shi daga kan hanyar gaskiya.
# Gargadi ga mai saba wa Allah cewa, Allah yana ganin duk aikin da yake yi, kuma zai saka masa a kai.
# Kowace daya daga cikin sifofin masu tsoron Allah da Allah ya ambata, sifa ce mai matukar muhimmanci a rayuwa.
# Allah




[[Category:Quran/3]]
[[Category:Quran/3]]