No edit summary |
No edit summary |
||
Line 121: | Line 121: | ||
# Kowace daya daga cikin sifofin masu tsoron Allah da Allah ya ambata, sifa ce mai matukar muhimmanci a rayuwa. | # Kowace daya daga cikin sifofin masu tsoron Allah da Allah ya ambata, sifa ce mai matukar muhimmanci a rayuwa. | ||
## Da hakuri ne mumini zai jure wa duk wani radadi, zai guji raki, zai rungumi nauyin da'awa da aikin alheri da ya hau kansa, zai mika wuya ga umarnin Allah SWT. | ## Da hakuri ne mumini zai jure wa duk wani radadi, zai guji raki, zai rungumi nauyin da'awa da aikin alheri da ya hau kansa, zai mika wuya ga umarnin Allah SWT. | ||
## Da gaskiya | ## Da gaskiya ne mumini yake samun daukaka, domin ƙarya rauni ce, kasa fadar gaskiya ma rauni ne. | ||
# Allah | ## Da da'a ga Allah ne mumini zai zo da hakkin Allah na bauta masa shi kadai, kuma ya tsare matsayinsa na shi bawan Allah ne, ba bawan wani ba. | ||
## Da ciyarwa mumini zai 'yanta kansa daga bauta wa kudi da karantar rowa, ya habaka alaka ta mutuntaka tsakanin mutum da mutum. | |||
# Allah ya kinsa wa namiji son haihuwar ɗa namiji. Yakan yi farin ciki da samun sa, da kuma alfahari da yawan 'ya'ya maza. | |||
# Halaccin yin tawassuli da imanin mutum da Allah da sauran rukunan imani. Wannan yana karkashin tawassuli da ayyuka na kwarai. | |||
== Tarjama da Tafsirin aya 18 == | |||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |