Toggle menu
24K
665
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/Rijayar Lemo Tafsir: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 163: Line 163:

Don haka Allah ya umarci Annabinsa, da ya yi musu albishir da wata azaba mai radadi, sakamakon kafircinsu da miyafun ayyukansu. Allah ya bayyana cewa ayyukan wadannan mutane duk sun rushe, sun lalace, ba abin da zai amfane su a duniya ko a lahira, kuma har ila yau ba za su sami mai taimakon su ba, wanda zai kubutar da su daga azabar Allah.

'''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:'''
# Wadanda suke kafirce wa ayoyin Allah, kuma suke kashe annabawa da masu wa'azi, Allah ya hada musu azaba iri uku:
# Kasancewar

[[Category:Quran/3]]
[[Category:Quran/3]]