Toggle menu
24K
665
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/Rijayar Lemo Tafsir: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Line 177: Line 177:
== Tarjama da Tafsirin aya 23-25 ==
== Tarjama da Tafsirin aya 23-25 ==
A nan Allah yana ba da labarin wadanda aka ba su wani kaso na ilimin littafin da Allah ya saukar, su ne Yahudawa cewa, lokacin da ake kiran su su zo ga hukuncin littafin da suka yi imani da shi, suka yarda da abin da yake cikinsa cewa daga Allah yake, sai wasu daga cikinsu suka rika bijirewa, suna goce wa hukuncin wannan littafin. Kuma abin da ya jawo har suka yi haka shi ne karyar da suka yarda da ita na cewa, Allah ba zai yi musu azaba ba, sai ta 'yan kwanaki kadan kididdigaggu, sai ya fito da su. To wannan karyar ce ta rude su a addininsu, har ma suke ganin cewa, suna iya sabawa hukuncin Allah, ko su bijire masa.

An karbo daga Abdullahi dan Umar (rA) ya ce:
Narrated `Abdullah bin `Umar:
Yahudawa sun je wurin Annabi SAW suka fada masa cewa wani namiji da wata mata daga cikinsu sun yi zina, sai Manzon Allah ya ce musu: "Me kuka sani a cikin littafin Attaura dangane da jefe mazinata?" Sai suka ce:

[[Category:Quran/3]]
[[Category:Quran/3]]