Line 410: | Line 410: | ||
# Yana daga cikin sunnar annabawa da manzanni, su nemi wadanda za su tallafa wa da'awarsu. | # Yana daga cikin sunnar annabawa da manzanni, su nemi wadanda za su tallafa wa da'awarsu. | ||
# Yana da kyau ga mai da'awa, idan al'amura suka rikice masa, ya nemi taimakon zababbu daga cikin mabiyansa su taimaka masa. | # Yana da kyau ga mai da'awa, idan al'amura suka rikice masa, ya nemi taimakon zababbu daga cikin mabiyansa su taimaka masa. | ||
#Duk wani mai kira zuwa ga wata manufa ko wata aqida; to dole ne ya kasance yana tare da wasu mataimaka wadanda za su rika tallafa masa wajen da'awarsa. | |||
#Duk mai son cin nasara a cikin wani aiki; to dole ne ya yi riko da sababin samun wannan nasarar. | |||
#Cin nasara ba yana nufin sai an fafata fada a filin daga ba, addini shi ma nasara ce. | |||
#Faɗar Hawariyawa cewa: "Mu ne mataimaka addinin Allah." yana nufin sun yi watsi da duk wata gargajiya da al'ada tasu marar kyau, sun rike addinin Allah shi kadai, don haka yanzu a shirye suke su bayar da iya taimakonsu don samun cin nasarar wannan addini. | |||
#Yana da kyau ko da yaushe a rika tuna wa mutane labarin annabawa da manzanni da salihai da suka gabata, domin su san kokarinsu, su so su, su yi musu addu'a, kuma su yi koyi da rayuwarsu. | |||
#A cikin wadannan ayoyi Allah ya tabbatar da aqidar dauke Annabi Isa zuwa sama. | |||
#Musulunci shi ne addinin annabawa da mabiyansu gaba daya. | |||
== Tarjama da Tafsirin Aya Ta 59-63 == | |||
# Lalle misalin Isa a wurin Allah kamar misalin Adamu ne; Ya halicce shi daga turɓaya, sannan Ya ce da shi: "Kasance." nan take sai ya kasance. --[[Quran/3/59]] | |||
# | # | ||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |