Line 472: | Line 472: | ||
# Kafa hujja da hankali a kan gaskiya, kuma duk wani lafiyayyen hankali idan mai shi ya yi amfani da shi; to zai kai shi ga fahimtar gaskiya. Sai dai ba daidai ba ne mutum ya dogara a kan hankalinsa gaba daya, ya watsar da nassi. | # Kafa hujja da hankali a kan gaskiya, kuma duk wani lafiyayyen hankali idan mai shi ya yi amfani da shi; to zai kai shi ga fahimtar gaskiya. Sai dai ba daidai ba ne mutum ya dogara a kan hankalinsa gaba daya, ya watsar da nassi. | ||
# Imani shi ne musabbabin jibinta ta Ubangiji ga bawansa. | # Imani shi ne musabbabin jibinta ta Ubangiji ga bawansa. | ||
== Tarjama da Tafsirin Aya Ta 69-71 == | |||
# Wata ƙungiya daga cikin Ma'abota Littafi sun yi burin ina ma sun ɓatar da ku, kuma ba za su batar da kowa ba sai kawunansu, amma ba sa fahimtar hakan. --Quran/3/69 | |||
# Ya ku Ma'abota Littafi, don me kuke kafice wa ayoyin Allah, alhalin kuna shaidawa (cewa gaskiya ne)? --Quran/3/70 | |||
# Ya ku Ma'abota Littafi, don me kuke cakuɗa gaskiya da ƙarya, kuma kuke boye gaskiya, alhalin kuna sane? --Quran/3/71 | |||
Allah a nan yana gargadin bayinsa muminai ne game da makircin wata kungiya ta Yahudawa da Nasara, wadanda ba su da wani buri a rayuwarsu, sai na ganin Musulmai sun lalace sun bace, sun yi watsi da addininsu na Musulunci, ba don komai ba sai don hassada da suke nuna musu. Sai dai makircinsu su kadai zai ci, domin kansu kawai suke kara batarwa, don haka duk kokarin da suke yi na batar da Musulmi yana komawa ne a kansu, suna kara dulmiya ne cikin bata da taɓewa, amma su ba su san hakan ba. | |||
Sannan Allah ya soki abin da Ma'abota Littafi ke aikatawa, yana cewa, don me suke kafirce wa Alkurani, alhalin sun san gaskiya ne, suna kuma shaidawa a kan hakan, domin sun karanta siffofin Annabi a littattafansu? Kuma don me suke cakuda karya da gaskiya, har a kasa bambancewa tsakaninsu, kuma su boye gaskiya alhalin suna sane da barnar da suke yi? | |||
'''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:''' | |||
# Duk azzalumi akan saka masa da irin zaluncinsa, ko a jarrabe shi da irin cutar da yake kokarin ya yi wa wasu. | |||
# Mutum yakan makance ya kasa ganin ɓatan da yake ciki. | |||
# Wajibi ne a yi taka-tsantsan da mabarnata yayin da suka gauraya ƙarya da gaskiya, kuma kada a ruɗu da daɗin bakinsu. | |||
# Kakkausar suka ga duk mai cakuda karya da gaskiya, kuma yake boye gaskiya. Domin ambaton Ma'abota Littafi a nan, ba don ana nufin sai su kadai ba; duk wanda ya yi irin wannan aiki ya shiga cikin wannan sukar. | |||
# Taƙarƙarwar da Yahudu da Nasara suka yi wajen ganin sun batar da Musulmi shi ya hana su su bi gaskiya, domin duk sa'adda mutum ya dage kan wani mugun abu; to sai ya manta da abin da wannan abin kan iya haifar masa nan gaba. | |||
# Mai boye gaskiya ba shi da wata hanyar yin hakan sai ta fuskoki biyu: Fuska ta Farko Ya jo wani abu... Fuska ta Biyu:... | |||
# Haɗa | |||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |