Line 489: | Line 489: | ||
# Kakkausar suka ga duk mai cakuda karya da gaskiya, kuma yake boye gaskiya. Domin ambaton Ma'abota Littafi a nan, ba don ana nufin sai su kadai ba; duk wanda ya yi irin wannan aiki ya shiga cikin wannan sukar. | # Kakkausar suka ga duk mai cakuda karya da gaskiya, kuma yake boye gaskiya. Domin ambaton Ma'abota Littafi a nan, ba don ana nufin sai su kadai ba; duk wanda ya yi irin wannan aiki ya shiga cikin wannan sukar. | ||
# Taƙarƙarwar da Yahudu da Nasara suka yi wajen ganin sun batar da Musulmi shi ya hana su su bi gaskiya, domin duk sa'adda mutum ya dage kan wani mugun abu; to sai ya manta da abin da wannan abin kan iya haifar masa nan gaba. | # Taƙarƙarwar da Yahudu da Nasara suka yi wajen ganin sun batar da Musulmi shi ya hana su su bi gaskiya, domin duk sa'adda mutum ya dage kan wani mugun abu; to sai ya manta da abin da wannan abin kan iya haifar masa nan gaba. | ||
# Mai boye gaskiya ba shi da wata hanyar yin hakan sai ta fuskoki biyu: Fuska ta Farko Ya | # Mai boye gaskiya ba shi da wata hanyar yin hakan sai ta fuskoki biyu: | ||
## Fuska ta Farko: Ya jeho wani abu mai rikitarwa don ya tabbatar da karya. | |||
## Fuska ta Biyu: Ya boye duk wani dalili da zai fito da gaskiya. | |||
# Haɗa | # Haɗa | ||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |