Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/Rijayar Lemo Tafsir: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Line 541: Line 541:
A wadannan ayoyi, Allah yana ba da labarin irin uƙubar da ya tanadar wa wadanda suke karya alkawarin da suka yi tsakaninsu da shi, su canja shi don wani abu na duniya da bai taka kara ya karya ba, maimakon su yi biyayya ga Annabi, su yi imani da shi, sai su rika rantsuwar karya don su samu wani abin duniya. Allah ya ce, wadannan ne ba su da wani rabo na alheri a lahira, kuma Allah ba zai yi magana da su ba, kuma ba zai dube su ba, sannan ba zai tsarkake su daga zunubansu ba, kuma suna da wata azaba mai radadi.  
A wadannan ayoyi, Allah yana ba da labarin irin uƙubar da ya tanadar wa wadanda suke karya alkawarin da suka yi tsakaninsu da shi, su canja shi don wani abu na duniya da bai taka kara ya karya ba, maimakon su yi biyayya ga Annabi, su yi imani da shi, sai su rika rantsuwar karya don su samu wani abin duniya. Allah ya ce, wadannan ne ba su da wani rabo na alheri a lahira, kuma Allah ba zai yi magana da su ba, kuma ba zai dube su ba, sannan ba zai tsarkake su daga zunubansu ba, kuma suna da wata azaba mai radadi.  


Abdullahi dan Mas'ud ya ce: Wanda ya yi rantsuwa don ya ci wata dukiya da ba tasa ba; to zai haɗu da Allah yana mai fushi da shi. Sai Allah ya gaskata wannan magana tasa, ya saukar da wannan ayar: "Lalle wadanda suke [[musanya]] alkawarin Allah da rantse-rantsensu da wani dan farashi [[ƙanƙani]],..." har zuwa karshen ayar. Abu Wa'il ya ce: Sai Al-Ash'as dan Qais ya fito gare mu ya ce: Me Abu Abdurrahman yake fada muku (yana nufin Ibn Mas'ud)? Sai muka fada masa. Sai ya ce: "Gaskiya ya fada, a kaina wannan ayar ta sauka. Mun yi rigima da wani mutum a kan wata rijiya, sai muka je gaban Annabi SAW domin ya yi mana hukunci, sai Manzon Allah ya ce: "Kawo shaidunka biyu, ko kuma shi ya rantse." Sai na ce: In dai haka ne; to fa shi zai rantse ba tare da ya damu ba. Sai Manzon Allah ya ce: "Duk wanda ya yi rantsuwa don ya cancanci wata dukiya alhalin ƙarya yake; to zai haɗu da Allah alhalin yana mai fushi da shi." Sai Allah ya gaskata wannan magana, ya saukar da wannan ayar. [Bukhari #2515-2516 da Muslim #136].  
Abdullahi dan Mas'ud ya ce: Wanda ya yi rantsuwa don ya ci wata dukiya da ba tasa ba; to zai haɗu da Allah yana mai fushi da shi. Sai Allah ya gaskata wannan magana tasa, ya saukar da wannan ayar: "Lalle wadanda suke [[musanya]] alkawarin Allah da rantse-rantsensu da wani dan farashi [[ƙanƙani]],..." har zuwa karshen ayar.
 
Abdullah (bin Mas'ud) said, "Whoever took a false oath in order to grab somebody's property will meet Allah while Allah will be angry with him." Allah revealed the following verse to confirm that:--"Verily! Those who purchase a small gain at the cost of Allah's covenant And their oaths...a painful torment." (3.77)
 
Abu Wa'il ya ce: Sai Al-Ash'as dan Qais ya fito gare mu ya ce: Me Abu Abdurrahman yake fada muku (yana nufin Ibn Mas'ud)?  
 
Al-Ash'ath bin Qais came to us and asked as to what Abu Abdur-Rehman (i.e. Ibn Mas'ud) was telling you."
 
Sai muka fada masa. Sai ya ce: "Gaskiya ya fada, a kaina wannan ayar ta sauka. Mun yi rigima da wani mutum a kan wata rijiya, sai muka je gaban Annabi SAW domin ya yi mana hukunci,  
 
We related the story to him. On that he said, "He has told the truth. This verse was revealed about me. I had some dispute with another man regarding a well and we took the case before Allah's Messenger (ﷺ).
 
sai Manzon Allah ya ce: "Kawo shaidunka biyu, ko kuma shi ya rantse."  
 
Allah's Messenger (ﷺ) said (to me), "Produce two witnesses (to support your claim); otherwise the defendant has the right to take an oath (to refute your claim).'
 
Sai na ce: In dai haka ne; to fa shi zai rantse ba tare da ya damu ba.  
 
I said, 'The defendant would not mind to take a false oath."
 
Sai Manzon Allah ya ce: "Duk wanda ya yi rantsuwa don ya cancanci wata dukiya alhalin ƙarya yake; to zai haɗu da Allah alhalin yana mai fushi da shi."  
 
Allah's Messenger (ﷺ) then said, 'Whoever took a false oath in order to grab someone else's property will meet Allah, Allah will be angry with him.'
 
Sai Allah ya gaskata wannan magana, ya saukar da wannan ayar. [Bukhari #2515-2516 da Muslim #136].
 
Allah then revealed what Confirmed it." Al-Ash'ath then recited the following Verse:--"Verily! Those who purchase a small gain at the cost of Allah's covenant, And their oaths . . . (to) . . . they shall have a painful torment!' (3.77) (See Hadith No. 546) https://sunnah.com/bukhari:2515
[[Category:Quran/3]]
[[Category:Quran/3]]