Line 575: | Line 575: | ||
Sannan Allah ya bayyana wa muminai halin wasu mutane daga cikin Yahudu da Nasara cewa, idan suna karanta littafin da aka saukar musu, sai su rika karkata harshensu suna jirkita wasu lafuzan littafin, suna wasa da ma'anoninsa, da nufin ɓatar da muminai, don su zaci cewa maganar Allah ce abin da suke karantawa, alhalin ba ita ba ce; kawai wannan wata bidi'a ce suka shigo da ita a cikin addini. Da wannan aiki nasu, suna yi wa Allah karya ne tare da suna sani. | Sannan Allah ya bayyana wa muminai halin wasu mutane daga cikin Yahudu da Nasara cewa, idan suna karanta littafin da aka saukar musu, sai su rika karkata harshensu suna jirkita wasu lafuzan littafin, suna wasa da ma'anoninsa, da nufin ɓatar da muminai, don su zaci cewa maganar Allah ce abin da suke karantawa, alhalin ba ita ba ce; kawai wannan wata bidi'a ce suka shigo da ita a cikin addini. Da wannan aiki nasu, suna yi wa Allah karya ne tare da suna sani. | ||
Sai kuma Allah ya bayyana cewa, ba abu ne mai yiwuwa ba, Allah ya zaɓi wani mutum, ya ba shi littafi da hikima, ya yi masa baiwar annabci, sannan ya rika kiran mutane kan su bauta masa ba Allah ba. Idan har Allah ya yi wa wasu bayinsa irin wannan baiwa; to zai umarce su ne da su zamo malamai na Allah, masu aiki da iliminsu, masu ikhlasie da bautar Allah, suna koyar da mutane ilimi da tarbiyya ta kwarai, saboda littafin Allah ne suke koyarwa. | Sai kuma Allah ya bayyana cewa, ba abu ne mai yiwuwa ba, Allah ya zaɓi wani mutum, ya ba shi littafi da hikima, ya yi masa baiwar annabci, sannan ya rika kiran mutane kan su bauta masa ba Allah ba. Idan har Allah ya yi wa wasu bayinsa irin wannan baiwa; to zai umarce su ne da su zamo malamai na Allah, masu aiki da iliminsu, masu ikhlasie da bautar Allah, suna koyar da mutane ilimi da tarbiyya ta kwarai, saboda littafin Allah ne suke koyarwa. Hakanan kuma ba zai umarce su su rika bauta wa mala'iku ko annabawa, ba Allah ba. Domin babu yadda za a yi ya umarce su da su kafirce wa Allah bayan sun musulunta, sun mika wuya ga Allah. | ||
'''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:''' | |||
# Wanda | |||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |