Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/Rijayar Lemo Tafsir: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Line 709: Line 709:


'''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:'''
'''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:'''
# Kwaɗaitar
# Kwaɗaitar da muminai a kan su nemi alheri, ta hanyar gabatar da soyayyarsu ga Allah a kan soyayyarsu ga dukiyoyinsu. Yayin da suka haƙura da abin da ransu yake so, suka fitar da dukiyarsu suka bayar don Allah; to zukatansu za su tsarkaka daga cutar rowa da bautar dukiya.
# Abin da yake shiga rai sosai shi ne mutum ba ya son rabuwa da shi, don haka bayar da shi sadaka yana nuna karfin imanin mai yin hakan.
# Yayin da mawadata za su rika bayar da dukiyarsu da suke so ga talakawa, wannan zai kawo gyaruwar al'umma, kuma ya kara dankon zumunta tsakanin mawadata da talakawa marasa abin hannu, sai rayuwa ta yi kyau ga kowa da kowa.
# Yin sadaka don Allah, domin Allah ya san komai da ke cikin zukatan bayinsa, kuma zai yi musu sakayya gwargwadon abin da suka kudurce na ikhlasi ko hashinsa.
# Allah ya neme mu da mu ciyar da wani abu na dukiyarmu wanda muke so, ba duka ba. Wannan yana daga cikin rahamar Allah da tausayinsa ga bayinsa, wajen dora musu abin da za su iya dauka, ba wanda zai gagare su ba.


== Tarjama da Tafsirin Aya Ta 93-94 ==
# Duk wani abinci ya kasance halal ne ga Banu Israila sai abin da shi Isra'ilu ya haramta wa kansa tun kafin a saukar da Attaura. Ka ce: "To ku zo da Attaura, sai ku karanta ta in kun kasance masu gaskiya.
# To duk wanda ya kirkiri karya ya jingina wa Allah bayan wannan, to wadannan su ne azzalumai.
Allah a
[[Category:Quran/3]]
[[Category:Quran/3]]