Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/Rijayar Lemo Tafsir: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Line 720: Line 720:
# To duk wanda ya kirkiri karya ya jingina wa Allah bayan wannan, to wadannan su ne azzalumai.
# To duk wanda ya kirkiri karya ya jingina wa Allah bayan wannan, to wadannan su ne azzalumai.


Allah a wadannan ayoyi yana ba da labarin cewa, kafin a saukar da Attaura ga Annabi Musa, duka wani nau'i na abinci halal ne ga Banu Isra'ila su ci, sai nau'i guda ɗaya wanda shi Isra'ilu, wato Annabi Yaqoob ya haramta wa kansa, ba Allah ne ya haramta masa ba, sannan daga baya 'ya'yansa su ma suka yi koyi da shi, suka haramta wa kawunansu cin wannan nau'i na abinci.  
Allah a wadannan ayoyi yana ba da labarin cewa, kafin a saukar da Attaura ga Annabi Musa, duka wani nau'i na abinci halal ne ga Banu Isra'ila su ci, sai nau'i guda ɗaya wanda shi Isra'ilu, wato Annabi Yaqoob ya haramta wa kansa, ba Allah ne ya haramta masa ba, sannan daga baya 'ya'yansa su ma suka yi koyi da shi, suka haramta wa kawunansu cin wannan nau'i na abinci. Wannan kuwa shi ne naman rakuma da nononsu. To bayan saukar da Attaura, sai Allah ya haramta musu abin da ya ga dama a cikinta, ya kuma halatta musu abin da ya ga dama. Don haka wannan hukuncin ya shafe wancan hukunci na halatta musu komai, sai rakuma da nononsu. Sai Allah Ta'ala ya umarci Annabinsa da ya nemi Yahudawa su dauko littafin Attaura su karanta idan abin da suke fada gaskiya ne, wanda kuma ba za su gan shi ba. To bayan Allah ya tsayar musu da hujja, sai ya fada musu cewa, duk wanda ya kuskura ya yi masa karya bayan wannan bayanin da suka ji; to wadannan su ne azzalumai.
 
Abdullahi bin Abbas yana cewa: 
 
[[Category:Quran/3]]
[[Category:Quran/3]]