No edit summary |
|||
Line 777: | Line 777: | ||
He said: Forty years. He (then) further said: The earth is a mosque for you, so wherever you are at the time of prayer, pray there. https://sunnah.com/muslim:520b | He said: Forty years. He (then) further said: The earth is a mosque for you, so wherever you are at the time of prayer, pray there. https://sunnah.com/muslim:520b | ||
A cikin wannan Dakin akwai dalilai | A cikin wannan Dakin akwai dalilai bayyanannu masu nuna kadaitakar Allah da hikimarsa da adalcinsa da girman Qudirarsa da sauran siffofinsa madaukaka, da kuma wasu alamomi masu nuna girman darajar wannan Dakin, daga cikinsu har da wuraren da Annabi Ibrahim ya tsaya domin aikin hajji, kuma duk wanda ya shiga cikinsa; to ya aminta daga duk wani abin ƙi. Allah ya farlanta zuwa wannan Daki domin gabatar da aikin hajji ga duk wanda Allah ya ba shi iko, na lafiya da guziri da abin hawa. Amma duk wanda ya karyata hajji ko ya bijire, to ya sani Allah mawadaci ne, ba ya bukatar hajjinsa, ba ya ma da bukata a wurin dukkan talikai. | ||
'''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:''' | |||
# Dakin Ka'aba shi ne farkon daki da Allah ya tannade shi a bayan kasa don ibada. Don haka wajibi ne a kan kowane Musulmi ya girmama shi. | |||
# | |||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |