Line 796: | Line 796: | ||
# Fito da hakikanin su wane ne Ma'abota Littafi da fito da siffofinsu a fili a gane su. Suna nuna su masu riko da addini ne, alhalin karya suke, sun riga sun kafirce wa wani abu daga littafin Allah na Alkur'ani. Wanda duk ya kafirce wa wani abu daga littafin Allah; to ya kafirce wa littafin ne gaba dayansa. Da a ce sun yi imani da abin da ya zo a cikin littafinsu, to da sun yi imani da duk wani annabi da aka aiko bayan annabinsu. Domin addini a hakikaninsa guda daya ne, wanda duk ya fahimci addinin gaskiya; to duk wani addini da ya zo daga Allah, zai fahimce shi ya karbe shi. | # Fito da hakikanin su wane ne Ma'abota Littafi da fito da siffofinsu a fili a gane su. Suna nuna su masu riko da addini ne, alhalin karya suke, sun riga sun kafirce wa wani abu daga littafin Allah na Alkur'ani. Wanda duk ya kafirce wa wani abu daga littafin Allah; to ya kafirce wa littafin ne gaba dayansa. Da a ce sun yi imani da abin da ya zo a cikin littafinsu, to da sun yi imani da duk wani annabi da aka aiko bayan annabinsu. Domin addini a hakikaninsa guda daya ne, wanda duk ya fahimci addinin gaskiya; to duk wani addini da ya zo daga Allah, zai fahimce shi ya karbe shi. | ||
# Fadar cewa Allah yana ganin duk abin da suke aikatawa, kuma shi ba rafkananne ne game da ayyukansu ba, wannan shi zai razana ya firgita duk wani mayaudarin mutum, kafiri, batacce mai batarwa. | # Fadar cewa Allah yana ganin duk abin da suke aikatawa, kuma shi ba rafkananne ne game da ayyukansu ba, wannan shi zai razana ya firgita duk wani mayaudarin mutum, kafiri, batacce mai batarwa. | ||
# Hanyar | # Hanyar Allah mikakkiya ce [[ɗoɗar]], ba ta da wata karkata ko kadan; duk kuma wata hanya wadda ba ta Allah ba; to karkatacciya ce. | ||
# Allah ya zargi masu kange wanda ya yi imani su hana shi bin hanyar gaskiya, tare da cewa sun hana kafirai ma bin gaskiyar, domin karkatar da mumini daga Musulunci zuwa ga kafirci ya fi muni fiye da karkatar da kafiri, domin da ma shi a karkace yake, sabanin mumini wanda shi raba shi da gaskiya aka yi, aka ingiza shi cikin kafirci; wannan kuwa ya fi muni a wurin Allah. | |||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |