More actions
No edit summary |
|||
Line 5: | Line 5: | ||
#: ''The '''maximum''' amount you will get.'' <> '''Iyakar''' abun da za ka samu. | #: ''The '''maximum''' amount you will get.'' <> '''Iyakar''' abun da za ka samu. | ||
#: ''They pay $50 a day up to a '''maximum''' of $300 per week.'' <> Suna biyan $50 a kowace rana har zuwa ga '''maƙurar''' dala 300 a mako-mako. | #: ''They pay $50 a day up to a '''maximum''' of $300 per week.'' <> Suna biyan $50 a kowace rana har zuwa ga '''maƙurar''' dala 300 a mako-mako. | ||
#: ''The '''maximum''' speed of this car is 100 mph <> '''Maƙurar''' gudun motar nan mil ɗari ne | #: ''The '''maximum''' speed of this car is 100 mph'' <> '''Maƙurar''' gudun motar nan mil ɗari ne | ||
#: ''Edmund Hillary from New Zealand and Sherpa Tenzing Norgay were the first to set their feet on the the '''highest''' point of the earth.'' <> Edmund Hillary na kasar New Zealand da kuma Sherpa Tenzing Norgay, sune suka yi nasara kaiwa a karon farko ga '''maƙurar''' duniya. | #: ''Edmund Hillary from New Zealand and Sherpa Tenzing Norgay were the first to set their feet on the the '''highest''' point of the earth.'' <> Edmund Hillary na kasar New Zealand da kuma Sherpa Tenzing Norgay, sune suka yi nasara kaiwa a karon farko ga '''maƙurar''' duniya. | ||
{{syn|limit|pinnacle|extent|peak|highest}} | {{syn|limit|pinnacle|extent|peak|highest}} |
Revision as of 16:54, 18 February 2016
Noun
- (often as a noun-modifier) A maximum is the largest or highest value or amount. <> iyaka f, baki m, maƙura, mafi yawa, mafi girma.
- The maximum number of people we can accept is 25. <> Iyakar mutanen da za mu iya ɗauka shi ne 25 kenan.
- The maximum amount you will get. <> Iyakar abun da za ka samu.
- They pay $50 a day up to a maximum of $300 per week. <> Suna biyan $50 a kowace rana har zuwa ga maƙurar dala 300 a mako-mako.
- The maximum speed of this car is 100 mph <> Maƙurar gudun motar nan mil ɗari ne
- Edmund Hillary from New Zealand and Sherpa Tenzing Norgay were the first to set their feet on the the highest point of the earth. <> Edmund Hillary na kasar New Zealand da kuma Sherpa Tenzing Norgay, sune suka yi nasara kaiwa a karon farko ga maƙurar duniya.