Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

swear: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Created page with "==Verb== {{verb}} # to take an oath <> rantse, yi rantsuwa. #: ''he found it necessary to '''swear''' to the truthfulness of what he wrote. <> '''ya rantse''' cewa..."
 
No edit summary
Line 5: Line 5:
#: ''I '''swear''' by God <> Na '''rantse''' da Allah.''
#: ''I '''swear''' by God <> Na '''rantse''' da Allah.''
# to [[curse]] someone mildly <> [[zaga]], yi wa [[zagi]], yi tir da.
# to [[curse]] someone mildly <> [[zaga]], yi wa [[zagi]], yi tir da.
#: '' '''Zagi''', ashar, da kuma wasu maganganun batsa furci ne da ake amfani da su kowace rana a duniya ta yau. <> '''Cursing''', profanity, and other forms of obscene language are part of everyday speech in today’s world.''
# {{cx|strongly}} [[la'anta]]
# {{cx|strongly}} [[la'anta]]
# use [[swear]] words profusely, [[obscene]] or [[vulgar]] language. <> yi [[ashar]], ya [[ashariya]]. [[mugun baki]] ko [[ɗanyen baki]]. {{syn|profanity}}
# use [[swear]] words profusely, [[obscene]] or [[vulgar]] language. <> yi [[ashar]], ya [[ashariya]]. [[mugun baki]] ko [[ɗanyen baki]]. {{syn|profanity}}
#: ''Sa’ad da na yi aure, ni da maigidana mun ƙaura zuwa yankin da ake yawan '''yin ashar''' da maye da kuma shan taba. <> When I married, my husband and I moved to an area where '''[[cursing]]''', drunkenness, and smoking were the norm.''
#: Zagi, '''ashar''', da kuma wasu maganganun batsa furci ne da ake amfani da su kowace rana a duniya ta yau. <> Cursing, '''profanity''', and other forms of obscene language are part of everyday speech in today’s world.''

Revision as of 00:05, 2 July 2017

Verb

Plain form (yanzu)
swear

3rd-person singular (ana cikin yi)
swears

Past tense (ya wuce)
sweared

Past participle (ya wuce)
sweared

Present participle (ana cikin yi)
swearing

  1. to take an oath <> rantse, yi rantsuwa.
    he found it necessary to swear to the truthfulness of what he wrote. <> ya rantse cewa abin da ya rubuta gaskiya ne.
    I swear by God <> Na rantse da Allah.
  2. to curse someone mildly <> zaga, yi wa zagi, yi tir da.
    Zagi, ashar, da kuma wasu maganganun batsa furci ne da ake amfani da su kowace rana a duniya ta yau. <> Cursing, profanity, and other forms of obscene language are part of everyday speech in today’s world.
  3. (strongly) la'anta
  4. use swear words profusely, obscene or vulgar language. <> yi ashar, ya ashariya. mugun baki ko ɗanyen baki.
    Sa’ad da na yi aure, ni da maigidana mun ƙaura zuwa yankin da ake yawan yin ashar da maye da kuma shan taba. <> When I married, my husband and I moved to an area where cursing, drunkenness, and smoking were the norm.

Contents