More actions
No edit summary |
|||
Line 378: | Line 378: | ||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | <abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | ||
# [[backbiting]], [[backbite]]. <> [[munafunci]] ko [[gulma]]. | # [[backbiting]], [[backbite]]. <> [[munafunci]] ko [[gulma]]. | ||
==[[cincim]]== | ==[[cincim]]== |
Revision as of 18:37, 30 July 2017
ƁɓƊɗƘƙƳƴ Notes to self
- Special characters reference: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ
- f
- m
- Be sure to replace all instances of the noun template to the suna template.
- Swapping links between languages...
- #REDIRECT Other article
- replace nowiki tags, check out:
- http://blog.rowbory.co.uk/wp-content/uploads/2012/10/Full-Dictionary.doc
- http://repository.tufs.ac.jp/bitstream/10108/85670/5/A647_5.pdf via "ciji-ba-matarka"
- https://fsi-languages.yojik.eu/languages/PeaceCorps/Hausa/ED290338.pdf via "cin goro" "tsuntsu"
- http://regexr.com/3geqs via https://stackoverflow.com/questions/27715581/how-do-i-handle-contractions-with-regex-word-boundaries-in-javascript
- Transfer and archive to http://hausadictionary.com/sandbox1
cika-saura
==Noun== m
- wani irin tsiro mai 'ya'ya masu kacau-kacau. <> a plant with dangling fruits.
- adon da ake yi wa doki a goshi mai kacau-kacau. <> horse adornment.
- wani irin abu mai kacau-kacau wanda 'yan rawa kan sa a ƙafa.
- Synonyms: cakansami and camankashi
cikashe
- REDIRECT cikasa
cikasu
- REDIRECT cikasa
cika-teku
- kalma mai nuna yawan abu musamman kudi.
cika-zube
==Noun== m
- cinikin furfure wanda za a ba da hatsi daidai cikin tukunyar da za a yi musaya da ita.
cike
- See also cika
cikilkishe
==Verb==
- cunkushe, cukurkushe, cikinkine <> get out of hand, overwhelm.
- Aiki ya masa cikilkishe.
cikinkine
cikin-kishiya
==Noun== m
cikirkishe
- REDIRECT cinkishe
cukurkushe
- REDIRECT cinkishe
cikirkita
==Noun== f
- wata irin kaza mai gashi butsatsa.
- Synonym: fingi
cikisa
ciko
==Noun== m
- outstanding or leftover balance. cikon kudi = subsidy.
- ƙarashi. <> A filling up, a filling in, balance.
- ciko kaza ya biyo ka <> there is a balance of so much against you.
- ya ba ni cikon (cikwan) uku <> he made up the balance by giving me the remaining three.
- toshe wani abu musamman rami. <> plugging or fill-in a hole.
- abin da ake toshe rami da shi. <> a (hole) plug.
- (Grammar) complement.
- sayen kaya don sayarwa a wani wuri. <> buy to resale. Buying to sell again at another place, or to put aside till market prices have risen. {pl. cike-cike}.
- sayen abinci mai yawa irin wanda saurayi ya ga budurwarsa na ci a hanya ya aika mata gidansu. <> when a boyfriend buys something in bulk that he saw his girl likes. Buying a large amount of any food which a young friend of the opposite sex has been seen eating in public and sending it as a present to the offender.
- cikon gari = banzar gari.
==Noun 2==
- wani irin askin kwaskwas wanda ake tara suma da yawa a gaban goshi. <> a hairstyle where a long strand of hair is left accumulated on the forehead. a comb over, men's hair style combed forward to point over the forehead.
- A kind of embroidery (satin stitch). (= gidan rina.)
- (Kats.) A charm to make a person invulnerable.
II. [ci+ko/+] (v.intr.3d). Swell up through expansion. e.g.
- (a) tukunya ta ciko <> (i) the pot has become full, e.g. with some food, such as rice, which swells up considerably when cooking. (ii) the pot is very nearly full.
- (b) k'urji ya ciko <> the ulcer has started healing up well from the base. (= cike.)
- (c) rijiya ta ciko <> the well has an increased depth of water in it.
- (d) kogi ya ciko <> the river is in flood. (verbal noun of cika)
cikowa
==Noun== f
- crowding, overcrowding.
cikoko
==Noun== m
- wani irin kacau-kacau.
- Synonym: cilakowa
- ɗan giginya. <> Small, late, nutless fruit of the fan palm. (Vide giginya.)
cilakowa
==Noun==
Jam'i |
f
ciku
cikwi
==Noun== m
cikunkuna
==Noun==
cikuna
==Noun==
cikuri
- REDIRECT cilakowa
cikwikuya
cikwikuye
- REDIRECT cikwikuya
cikwikuyi
- REDIRECT cikwikuya
cikwikuyu
- REDIRECT cikwikuya
ci ƙadangaru
- REDIRECT ci-ƙadangaru
ci kadangaru
- REDIRECT ci-ƙadangaru
ci-kadangaru
- REDIRECT ci-ƙadangaru
ci-ƙadangaru
==Noun== m
- wani irin shaho wanda aka fi samu a arewacin Afrika. <> a type of hawk mostly found in South Africa.
cilakko
- REDIRECT cilakowa
cilalu
==Noun== m
- wani irin doki mai launin ƙasa-ƙasa. <> a dark brown horse.
- Synonym: akarara
- A dark dun horse. (= shirwa.)
cilando
==Noun== m
- wasan yara na yin fatan ruwan sama zai sauko. <> a kid's game of hoping for rain to fall.
- Synonym: cilindo
cile
==Noun== m
- ƙarshen abu ko ragowa, kamar rake ko rogo ko taba. <> left over food or something such as sugar cane or cigarette buds/ends. Also applied to ends of cassava, etc.
- masha cile; mai cin suɗi. <> A cadger of small things. (Cf. 'dan gwazai.)
- cile ya ke ci <> he lives on the leavings of others.
cili
==Noun== m
cililliga
==Noun== m
- fatar kunne. <> ear skin, earlobe. The lobe of the ear.
- Synonym: rafani
- 'yan kunne. <> earrings. Any kind of ear-ring. (= lallaga kunne.)
- ƙirinjijiya
- A keloid on upper eyelid or supra-orbital region. (= cira IV.)
- k'yali q.v.
cilindo
- REDIRECT cilando
cilindugum
==Noun== m
- ana amfani da shi kamar: gari ya yi cilindugum ; wato...
- an tabka ruwa tun safe har dare.
- halin da mutum ya faɗa na rashin kuɗi.
- Sandbox1 is another way of spelling cilundugum.
cilingoro
==Noun== m
- turakun gado wanda aka yi da yumɓau.
- Synonym: tuntungoro
cilla
==Verb== cilla | cilli | cillu | cillo (hurled, threw) | cille
cilleru
cilli
==Noun== m
cillo
- See also cilla
cilmi
==Noun== m
- {n.m.}. The cover for the mouth of a churn. <> murfin gora.
- Ɗan cilmi
cilundugun
==Noun== m
- {n.m.}. Raining hard all day in the height of the wet season. e.g. gari ya yi cilundugun. (= cilindugun; culungudun; tsulungudun.)
cilunko
- REDIRECT cilakowa
cim
==Verb==
cima
==Noun== f
cimaɗa
cimada
- REDIRECT cimaɗa
cima'da
- REDIRECT cimaɗa
ci maɗauki
==Noun== m
cimaka
- REDIRECT cima
cimau
==Noun== f
- wata irin kanwa. <> A kind of potash (the water-soluble part of the ash formed by burning plant material; used for making soap, glass and as a fertilizer).
ci-ma-zune
f / m
- malalacin mutum.
cimbi
shackles
==Noun==
- The plural form of shackle; more than one (kind of) shackle. <> takunkumi.
- Let me free you of these shackles. <> Bari na kwance ma wannan takunkumin.
==Verb==
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The third-person singular form of shackle.
cimbulum
==Noun== m
- ƙwari masu lalata kabewa ko rogo da sauransu. <> insects or other organisms harmful to cultivated plants or to animals.
cimbilu
==Noun== m
- cim baya; cim mutunci.
- wata irin cutar shanu. <> E. Coli. mad cow disease. the cattle disease black-quarter.
- Synonym: harbin daji
cimbus
==Adverb==
- {adv.}. In dense mass. e.g. pustules, germinated seed. <> kalma mai nuna yawan abu.
- Synonym: daɓaɓa
cimcimtu
==Noun== m
- tuɓe riga a sassauto ta a ɗaure a gindi kamar yadda 'yan-kama ke yi. <> Letting a garment slip from the shoulder and securing it round the waist.
cimfa
- REDIRECT cirin
cimma
==Noun== m
- {n.m.}. Brackish water. (= ruwan zartsi.)
cimmanta
==Verb==
cimola
==Noun==
f
- wata tsuntsuwa mai dogon wuya da baki.
- Synonym: inyawara
cimra
- cura.
cin arabi
cin baki
==Noun== m
- goatskin lining around the hole on a garaya lute.
- kalmasa ko ɗinkin da ake yi wa gefen zane ko tabarma.
ci naka
==Noun== m
- askar yin shasshawa. <> {n.m.}. A tattooing knife. (= bera.)
cin baya
==Noun== m
- backbiting, backbite. <> munafunci ko gulma.
cincim
cincime
cincin
==Noun== m
- wani irin abinci da ake yi da garin fulawa a haɗa da ƙwai da sukari a soya cikin mai. <> small crunchy cupcake pastries or doughnuts.
- cincin mai sukari <> sweet cupcake.
- cincin nama <> meat pie.
- matuƙa
cincingiri
cincirindo
==Noun== m
- taruwar jama'a da yawa a wuri guda. <> a large crowd, gathering of large numbers in one place.
- dense crowd of people causing congestion; a collection of horses; a swarm of flies.
cin-dawo
==Noun== m
- wasan gasa da ake yi tsakanin 'yan matan amarya da ango. <> a wedding game between the bridesmaids and groomsmen.
cindo
==Noun== m
- ƙarin ɗan yatsa a hannu ko a ƙafa. <> a sixth or additional (usually deformed) finger.
- A person with such finger.
- Synonym: Cindo
Cindo
==Proper Noun==
Proper noun |
f / m
- laƙabin da ake yi wa mutum mai 'yan yatsu shida. <> Given name of a person with six fingers.
- Synonym: cindo