Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

scream

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Verb

Plain form (yanzu)
scream

3rd-person singular (ana cikin yi)
screams

Past tense (ya wuce)
screamed

Past participle (ya wuce)
screamed

Present participle (ana cikin yi)
screaming

  1. yi ƙara, yi kururuwa

Noun

Singular
scream

Plural
screams

  1. ƙara, ihu

Glosbe's example sentences of scream [1]

  1. scream
    1. (Proverbs 15:22) “When I don’t know what my son is thinking, I get so irritated that I want to scream,” admits Anna, a single parent in Russia. <> (Misalai 15:22) “Idan ban san abin da ɗana yake tunani ba, sai in ji kamar in yi masa tsawa,” in ji Anna, wata gwauruwa a Rasha.
    2. One of the most effective defenses a woman has when she is threatened with rape is to scream. <> Kāriyar da ta fi kyau ita ce mace ta yi kururuwa sa’ad da ake son a fyaɗe ta.
    3. “I tried to scream, but only air escaped my lungs. <> Na yi ƙoƙarin yin ihu, amma na kasa.

scream in the Qur'an [2]

  1. scream
    1. his wife approached with a scream, struck her face and protested, "a barren old woman [ like me ]!" <> sai matarsa ta fuskanta cikin ƙyallowa, har ta mari fuskarta kuma ta ce: "tsohuwa bakarariya (za ta haihu)!" = [ 51:29 ] sai matarsa ta yi mamaki. tana kallon takureren fuskarta: ta ce, "ni tsohuwa ce bakarariya." --Qur'an 51:29
    2. then his wife came forward screaming, striking her face, and she said: i am an infertile old woman. <> sai matarsa ta fuskanta cikin ƙyallowa, har ta mari fuskarta kuma ta ce: "tsohuwa bakarariya (za ta haihu)!" = [ 51:29 ] sai matarsa ta yi mamaki. tana kallon takureren fuskarta: ta ce, "ni tsohuwa ce bakarariya." --Qur'an 51:29
    3. so his wife came screaming, and striking her forehead cried, "what! for a barren old woman?" <> sai matarsa ta fuskanta cikin ƙyallowa, har ta mari fuskarta kuma ta ce: "tsohuwa bakarariya (za ta haihu)!" = [ 51:29 ] sai matarsa ta yi mamaki. tana kallon takureren fuskarta: ta ce, "ni tsohuwa ce bakarariya." --Qur'an 51:29
    4. are driving you nuts and youd love nothing more than to scream at them at the top of your lungs. [3] <> suna harzuka ka har ba abun da kake so illa ka yi musu ehu tare da tayar da hakarkari ? [4][5]


Google translation of scream

Kururuwa.

  1. (noun) kururuwa <> scream;
  2. (verb) yi kururuwa <> scream, yell;