More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 3: | Line 3: | ||
# [[daddawa]]r ɗaka: mutum mai yawaita zama a ɗaki ba ya yawo. | # [[daddawa]]r ɗaka: mutum mai yawaita zama a ɗaki ba ya yawo. | ||
# an yi [[daddawa]]: watau an cakuɗe ana faɗa. | # an yi [[daddawa]]: watau an cakuɗe ana faɗa. | ||
<!--begin google translation--> | |||
== [[Category:Google Translations]][[:Category:Google Translations|Google translation]] of [[daddawa]] == | |||
[[Deduction]], | |||
<!--end google translation--> |
Revision as of 20:03, 23 August 2017
daddawa suna, noun, f

- wata baƙar abu da ake yi da kalwa ana sawa a miya don ƙarin zaƙi, amma tana da wari. Ana yin daddawa da 'ya'yan ɗorawa. <> locust-bean cake, locust beans used as soup seasoning or flavoring. Made from locust beans.
- daddawar ɗaka: mutum mai yawaita zama a ɗaki ba ya yawo.
- an yi daddawa: watau an cakuɗe ana faɗa.
Google translation of daddawa