More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 5: | Line 5: | ||
## ''(Romans 7:12) It promoted such '''virtues''' as kindness, honesty, morality, and neighborliness. <> (Romawa 7:12) Ta ƙarfafa '''halaye masu kyau''' kamar su alheri, yin gaskiya, tarbiyya, da maƙwabtaka.'' | ## ''(Romans 7:12) It promoted such '''virtues''' as kindness, honesty, morality, and neighborliness. <> (Romawa 7:12) Ta ƙarfafa '''halaye masu kyau''' kamar su alheri, yin gaskiya, tarbiyya, da maƙwabtaka.'' | ||
## ''They often pay only lip service to '''virtues''' like honesty and trust. <> Sau da yawa suna magana ne kawai game da '''ɗabi’u''' kamarsu yin gaskiya da riƙe amana.'' | ## ''They often pay only lip service to '''virtues''' like honesty and trust. <> Sau da yawa suna magana ne kawai game da '''ɗabi’u''' kamarsu yin gaskiya da riƙe amana.'' | ||
<!--begin google translation--> | |||
== [[Category:Google Translations]][[:Category:Google Translations|Google translation]] of [[virtues]] == | |||
[[falalan]]. | |||
# {{cx|noun}} [[nagarta]] <> [[virtue]]; | |||
<!--end google translation--> |
Revision as of 03:23, 25 August 2017
Noun
- The plural form of virtue; more than one (kind of) virtue. <> kirki; nagarta - kyawun abubuwa da ingancinsu. halaye ko ɗabi'u masu kyau.
- This will help us to recognize the virtues of our fellow believers, instead of focusing on their faults. <> Wannan zai taimake mu mu fahimci halayen ’yan’uwanmu masu kyau, maimakon mu dinga mai da hankali ga kasawarsu.
- (Romans 7:12) It promoted such virtues as kindness, honesty, morality, and neighborliness. <> (Romawa 7:12) Ta ƙarfafa halaye masu kyau kamar su alheri, yin gaskiya, tarbiyya, da maƙwabtaka.
- They often pay only lip service to virtues like honesty and trust. <> Sau da yawa suna magana ne kawai game da ɗabi’u kamarsu yin gaskiya da riƙe amana.
Google translation of virtues