More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 7: | Line 7: | ||
# [[kwararo]], watau ƙaramar hanya a gari. <> a narrow [[path]]. | # [[kwararo]], watau ƙaramar hanya a gari. <> a narrow [[path]]. | ||
# saƙaƙƙiyar [[waya]] mai ƙananan ƙofofi da aka alkinta ana amfani da ita wajen takaɗa gari. | # saƙaƙƙiyar [[waya]] mai ƙananan ƙofofi da aka alkinta ana amfani da ita wajen takaɗa gari. | ||
# kwano amma gindinsa siririyar waya ce mai kofofi duk jikinta don tankade gari, wato abin da ya wuce ta kofofin gari ne wanda ya kasa wucewa kuwa tsaki ne. | |||
#wani lokacin kuma ba busasshen gari ake tankadewa da ita ba sai dai tace wanda aka jika shi da ruwa, kamar na yin koko | |||
#kofar da aka yi a jikin kasan bango don ruwan da aka yi amfani da shi amma ba a son sa a wurin ya fice waje, musamman daga mawanki ko kuma ruwan sama. | |||
# indararo daga saman gini. Lafazi: Rariyar hannu = kashe kucm da mutum ya samu ta hanyar watsar da abin da aka saya don babu tsari. Sieve. |
Revision as of 01:57, 29 October 2017
Noun
f

- 'yar ƙofa a garu da aka yi daga ƙasa don ruwa ya riƙa shigewa ta ciki.
- magudanar ruwa. <> a water gutter.
- kwararo, watau ƙaramar hanya a gari. <> a narrow path.
- saƙaƙƙiyar waya mai ƙananan ƙofofi da aka alkinta ana amfani da ita wajen takaɗa gari.
- kwano amma gindinsa siririyar waya ce mai kofofi duk jikinta don tankade gari, wato abin da ya wuce ta kofofin gari ne wanda ya kasa wucewa kuwa tsaki ne.
- wani lokacin kuma ba busasshen gari ake tankadewa da ita ba sai dai tace wanda aka jika shi da ruwa, kamar na yin koko
- kofar da aka yi a jikin kasan bango don ruwan da aka yi amfani da shi amma ba a son sa a wurin ya fice waje, musamman daga mawanki ko kuma ruwan sama.
- indararo daga saman gini. Lafazi: Rariyar hannu = kashe kucm da mutum ya samu ta hanyar watsar da abin da aka saya don babu tsari. Sieve.