Created page with "==Overview== # Lesson Title: State of Emergency-This is an interview between a lawyer and a Voice of America reporter about a state of emergency declared in the Ekiti state of..." |
No edit summary |
||
Line 136: | Line 136: | ||
! English Notes | ! English Notes | ||
|- | |- | ||
| | |style="width:50%;"| | ||
Shugaba Olusegun Obasanjo ya kafa doka ta ɓaci ga watan Octoba na dubu biyu da shida don ƙoƙarin gyara ɓanar da gwamnatin shugaba Ayo Fayose ta yi. | Shugaba Olusegun Obasanjo ya kafa doka ta ɓaci ga watan Octoba na dubu biyu da shida don ƙoƙarin gyara ɓanar da gwamnatin shugaba Ayo Fayose ta yi. | ||
An samu ra'ayi dabam dabam cikin ƙasa bisan dalilan kafa dokar kuma wasu sun ce dai shugaban da ƴan jam'iyashi sun kafa dokar ne don kare mataimakiya gwamna wadda suke so, kuma idan sun dakatar da gwamna tsarinsun ba zai gyara ta ba. Wasu sun ce dokar kyakyawar hanya ce ta tsaida gwamnan jiha wanda suka ga cewa yana zama matsala ga jam'iya shugaban ƙasa mai suna PDP. Wasu ma suka ce shugaban ƙasa na iya maganin matsala ta hanya da tafi sauki saboda abun da ya faru a jiha bai kai ba ya watsar da gwamnatin gaba ɗaya. | An samu ra'ayi dabam dabam cikin ƙasa bisan dalilan kafa dokar kuma wasu sun ce dai shugaban da ƴan jam'iyashi sun kafa dokar ne don kare mataimakiya gwamna wadda suke so, kuma idan sun dakatar da gwamna tsarinsun ba zai gyara ta ba. Wasu sun ce dokar kyakyawar hanya ce ta tsaida gwamnan jiha wanda suka ga cewa yana zama matsala ga jam'iya shugaban ƙasa mai suna PDP. Wasu ma suka ce shugaban ƙasa na iya maganin matsala ta hanya da tafi sauki saboda abun da ya faru a jiha bai kai ba ya watsar da gwamnatin gaba ɗaya. |