Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

flawless: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 4: Line 4:
{{syn|ideal}}
{{syn|ideal}}


==[[Category:Glosbe]][[:Category:Glosbe|Glosbe]]'s example sentences of [[flawless]] [https://glosbe.com/en/ha/flawless?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]==
[[Category:Glosbe]]
==[[:Category:Glosbe|Glosbe]]'s example sentences of [[flawless]] [https://glosbe.com/en/ha/flawless?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]==
# [[flawless]]
# [[flawless]]
## '' 8 Inherited sin made it impossible for Christ’s disciples to be '''[[flawless]]''', perfect. <>  8 Zunubin da almajiran Kristi suka gāda ne ya sa suka zama ajizai.
## ''By sacrificing, or giving up, his perfect life in '''[[flawless]]''' obedience to God, Jesus paid the price for Adam’s sin. <>  Ta wajen hadaya, wato ba da ransa, ransa '''[[kamiltacce]]''' wajen biyayya marar aibi ga Allah, Yesu ya biya diyyar zunubin da Adamu ya yi. ''
## '' 20 Men and women who are diligent students of God’s Word, who are zealous preachers of the good news, who are '''[[flawless]]''' in their integrity, and who are loyal supporters of the Kingdom are a great blessing to the congregation. <>  20 Maza da mata masu nazarin Kalmar Allah sosai, masu shelar bishara da himma, masu aminci sosai, da waɗanda suke tallafa wa Mulkin cikin aminci albarka ne sosai ga ikilisiya.
## '' (1 Samuel 8:4-9) To their own harm, they foolishly rejected the '''[[flawless]]''' guidance of Jehovah, preferring instead to be like the surrounding nations.—1 Samuel 8:19, 20. <>  (1 Sama’ila 8:4-9) Cikin wauta, sun ƙi ja-gorar Jehobah '''[[mai kyau]]''', suka so su zama kamar al’ummai da suka kewaye su, kuma wannan ya sa su cikin haɗari.—1 Sama’ila 8:19, 20. ''
## '' By sacrificing, or giving up, his perfect life in '''[[flawless]]''' obedience to God, Jesus paid the price for Adam’s sin. <>  Ta wajen hadaya, wato ba da ransa, ransa kamiltacce wajen biyayya marar aibi ga Allah, Yesu ya biya diyyar zunubin da Adamu ya yi.  
## '' (Exodus 18:25, 26; Deuteronomy 1:15) However, we must not conclude that without divine guidance those responsible men could somehow judge matters with '''[[flawless]]''' discernment and understanding. <>  (Fitowa 18:25, 26; Kubawar Shari’a 1:15) Amma, ya kamata mu sani cewa idan ba tare da shugabancin Allah ba waɗannan mutane da suke da hakki za su yi kuskure kuma su yi ɓatar basira. ''
## '' (1 Samuel 8:4-9) To their own harm, they foolishly rejected the '''[[flawless]]''' guidance of Jehovah, preferring instead to be like the surrounding nations.—1 Samuel 8:19, 20. <>  (1 Sama’ila 8:4-9) Cikin wauta, sun ƙi ja-gorar Jehobah mai kyau, suka so su zama kamar al’ummai da suka kewaye su, kuma wannan ya sa su cikin haɗari.—1 Sama’ila 8:19, 20.  
## '' How did Jesus manifest '''[[flawless]]''' judgment in his dealings with his disciples? <>  Ta yaya Yesu ya nuna fahimi marar kure a sha’aninsa da almajiransa? ''
## '' (Exodus 18:25, 26; Deuteronomy 1:15) However, we must not conclude that without divine guidance those responsible men could somehow judge matters with '''[[flawless]]''' discernment and understanding. <>  (Fitowa 18:25, 26; Kubawar Shari’a 1:15) Amma, ya kamata mu sani cewa idan ba tare da shugabancin Allah ba waɗannan mutane da suke da hakki za su yi kuskure kuma su yi ɓatar basira.  
## '' His '''[[flawless]]''' life course on earth, including his sacrificial death, confirmed and made possible the fulfillment of all the promises of Jehovah God. <>  Tafarkin rayuwarsa marar aibi a duniya, har da mutuwarsa ta hadaya, sun ba da tabbaci kuma sun sa ya yiwu a cika dukan alkawuran Jehobah Allah. ''
## '' How did Jesus manifest '''[[flawless]]''' judgment in his dealings with his disciples? <>  Ta yaya Yesu ya nuna fahimi marar kure a sha’aninsa da almajiransa?  
## '' In this regard, consider the principle embodied in Paul’s words: “Make sure of the more important things, so that you may be '''[[flawless]]''' and not be stumbling others up to the day of Christ.”—Phil. <>  Game da wannan batun, ka yi la’akari da mizanan da ke cikin kalmomin Bulus: “Ku gwada mafifitan al’amura; domin ku zama sahihai da marasa-abin tuntuɓe kuma zuwa ranar Kristi.”—Filib. ''
## '' His '''[[flawless]]''' life course on earth, including his sacrificial death, confirmed and made possible the fulfillment of all the promises of Jehovah God. <>  Tafarkin rayuwarsa marar aibi a duniya, har da mutuwarsa ta hadaya, sun ba da tabbaci kuma sun sa ya yiwu a cika dukan alkawuran Jehobah Allah.  
## '' 18 Jesus manifested '''[[flawless]]''' judgment in his dealings with others. <>  18 Yesu ya nuna fahimi marar kure a sha’aninsa da wasu. ''
## '' In this regard, consider the principle embodied in Paul’s words: “Make sure of the more important things, so that you may be '''[[flawless]]''' and not be stumbling others up to the day of Christ.”—Phil. <>  Game da wannan batun, ka yi la’akari da mizanan da ke cikin kalmomin Bulus: “Ku gwada mafifitan al’amura; domin ku zama sahihai da marasa-abin tuntuɓe kuma zuwa ranar Kristi.”—Filib.  
## '' Make sure of the more important things, so that you may be '''[[flawless]]''' and not stumbling others.—Phil. <>  Ku gwada mafifitan al’amura; domin ku zama sahihai da marasa abin tuntuɓe.—Filib. ''
## '' 18 Jesus manifested '''[[flawless]]''' judgment in his dealings with others. <>  18 Yesu ya nuna fahimi marar kure a sha’aninsa da wasu.  
## '' Jesus’ '''[[flawless]]''' integrity while on earth cleared up any possible cause for doubt concerning Jehovah’s promises. <>  Da yake Yesu ya kasance da aminci sa’ad da yake duniya, muna da tabbaci cewa alkawarin da ya yi mana zai tabbata.   [[Category:Bad Google Translations]]''
## '' Make sure of the more important things, so that you may be '''[[flawless]]''' and not stumbling others.—Phil. <>  Ku gwada mafifitan al’amura; domin ku zama sahihai da marasa abin tuntuɓe.—Filib.  
## '' Jesus’ '''[[flawless]]''' integrity while on earth cleared up any possible cause for doubt concerning Jehovah’s promises. <>  Da yake Yesu ya kasance da aminci sa’ad da yake duniya, muna da tabbaci cewa alkawarin da ya yi mana zai tabbata.  
 
[[Category:Bad Google Translations]]