More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 4: | Line 4: | ||
# an yi [[daddawa]]: watau an cakuɗe ana faɗa. | # an yi [[daddawa]]: watau an cakuɗe ana faɗa. | ||
[[Category:Bad Google Translations]] | |||
Revision as of 20:05, 17 July 2018
daddawa suna, noun, f

- wata baƙar abu da ake yi da kalwa ana sawa a miya don ƙarin zaƙi, amma tana da wari. Ana yin daddawa da 'ya'yan ɗorawa. <> locust-bean cake, locust beans used as soup seasoning or flavoring. Made from locust beans.
- daddawar ɗaka: mutum mai yawaita zama a ɗaki ba ya yawo.
- an yi daddawa: watau an cakuɗe ana faɗa.