More actions
m Quick edit |
m Quick edit |

Line 13: | Line 13: | ||
##''Due to the '''[[abundance]]''' of dynamic energy, he also being vigorous in power, not one of them is missing”! ''
'''[[Ikonsa]]''' da girma yake, ba a taɓa rasa ko ɗayansu ba!” [https://glosbe.com/en/ha/abundance?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

| ##''Due to the '''[[abundance]]''' of dynamic energy, he also being vigorous in power, not one of them is missing”! ''
'''[[Ikonsa]]''' da girma yake, ba a taɓa rasa ko ɗayansu ba!” [https://glosbe.com/en/ha/abundance?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''It further assures us that “to the '''[[abundance]]''' of the princely rule and to peace there will be no end.”—Isaiah 9:6, 7. ''
Ya kuma tabbatar mana cewa “ƙaruwar mulkinsa da salama ba ta da iyaka.”—Ishaya 9:6, 7. [https://glosbe.com/en/ha/abundance?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

| ##''It further assures us that “to the '''[[abundance]]''' of the princely rule and to peace there will be no end.”—Isaiah 9:6, 7. ''
Ya kuma tabbatar mana cewa “ƙaruwar mulkinsa da salama ba ta da iyaka.”—Ishaya 9:6, 7. [https://glosbe.com/en/ha/abundance?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''“Out of the Heart’s '''[[Abundance]]'''” ''< | ##''“Out of the Heart’s '''[[Abundance]]'''” ''
“Daga Cikin '''[[Yalwar]]''' Zuciya” [https://glosbe.com/en/ha/abundance?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''4:8-10) He warned: “Keep your eyes open and guard against every sort of covetousness, because even when a person has an '''[[abundance]]''' his life does not result from the things he possesses.” ''
4:8-10) Ya yi gargaɗi: “Ku yi lura, ku tsare kanku daga dukan ƙyashi: gama ba da '''[[yalwar dukiya]]''' da mutum ya ke da ita ransa ke tsayawa ba.” [https://glosbe.com/en/ha/abundance?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''But the meek ones themselves will possess the earth, and they will indeed find their exquisite delight in the '''[[abundance]]''' of peace.”—Psalm 37:10, 11. ''
Amma masu-tawali’u za su gāji ƙasan; za su faranta zuciyarsu kuma cikin '''[[yalwar]]''' salama.”—Zabura 37:10, 11. [https://glosbe.com/en/ha/abundance?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''They had an '''[[abundance]]''' |
Revision as of 15:31, 6 March 2019
Glosbe's example sentences of abundance [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar abundance:
- Jehovah’s organization is also blessed by having an abundance of faithful Christian wives who are loyal to God and his laws.
Kuma an albarkaci ƙungiyar Jehovah ta wajen mata Kiristoci da yawa masu aminci waɗanda suke da aminci ga Allah da kuma dokokinsa. [2] - Through them, Jehovah has indeed provided spiritual food in abundance.
Ta wurinsu, Jehovah ya yi tanadin abinci na ruhaniya a yalwace. [3] - Jesus warned: “Keep your eyes open and guard against every sort of covetousness, because even when a person has an abundance his life does not result from the things he possesses.”
Yesu ya yi kashedi: “Ku yi lura, ku tsare kanku daga dukan ƙyashi: gama ba da yalwar dukiya da mutum ya ke da ita ransa ke tsayawa ba.” [4] - An abundance of words can make a person appear foolish to others and can cause him to make a rash vow before God.
Yawan maganganu kuma sukan sa mutum ya zama wawa a gaban mutane kuma sukan iya sa shi ya yi alkawari ga Allah ba tare da yin tunaninsa ba. [5] - Note what Jesus next said: “Even when a person has an abundance his life does not result from the things he possesses.”
Ka lura da abin da Yesu ya faɗa a gaba: “Ba da yalwar dukiya da mutum ya ke da ita ransa ke tsayawa ba.” [6] - 2 During 6,000 years of human history, self-determination and self-rule have brought a tragic abundance of pain and suffering to mankind.
2 A cikin shekaru dubu shida da suka shige, ’yan Adam sun yi ƙoƙari su mulki kansu amma sakamakon hakan shi ne wahala da baƙin ciki. [7] - The rich have an abundance of these things, and the poor may have to struggle to obtain what they need.
Mawadata suna da waɗannan abubuwan da yawa, kuma matalauta suna fama su sami abin da suke bukata. [8] - Like a mother who makes sure that her child is well-fed and cared for, “the faithful and discreet slave” provides an abundance of timely spiritual food for our spiritual advancement.—Matthew 24:45-47; 1 Thessalonians 2:7, 8.
Kamar uwar da take tabbatawa cewa ɗanta ya sami isashen abinci da kulawa, “bawan nan mai-aminci, mai-hikima,” yana yin tanadin isashen abinci na ruhaniya a kan kari domin ci gabanmu a ruhaniya.—Matta 24:45-47; 1 Tassalunikawa 2:7, 8. [9] - Due to the abundance of dynamic energy, he also being vigorous in power, not one of them is missing”!
Ikonsa da girma yake, ba a taɓa rasa ko ɗayansu ba!” [10] - It further assures us that “to the abundance of the princely rule and to peace there will be no end.”—Isaiah 9:6, 7.
Ya kuma tabbatar mana cewa “ƙaruwar mulkinsa da salama ba ta da iyaka.”—Ishaya 9:6, 7. [11] - “Out of the Heart’s Abundance”
“Daga Cikin Yalwar Zuciya” [12] - 4:8-10) He warned: “Keep your eyes open and guard against every sort of covetousness, because even when a person has an abundance his life does not result from the things he possesses.”
4:8-10) Ya yi gargaɗi: “Ku yi lura, ku tsare kanku daga dukan ƙyashi: gama ba da yalwar dukiya da mutum ya ke da ita ransa ke tsayawa ba.” [13] - But the meek ones themselves will possess the earth, and they will indeed find their exquisite delight in the abundance of peace.”—Psalm 37:10, 11.
Amma masu-tawali’u za su gāji ƙasan; za su faranta zuciyarsu kuma cikin yalwar salama.”—Zabura 37:10, 11. [14] - They had an abundance
- Jehovah’s organization is also blessed by having an abundance of faithful Christian wives who are loyal to God and his laws.