Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tsawa: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas
Line 13: Line 13:


<!--end google translation-->
<!--end google translation-->
[[Category:Hausa lemmas]]

Revision as of 20:43, 11 March 2019

Suna

Tilo
tsawa

Jam'i
babu (none)

f

  1. ƙarar aradu; tarnatsa
    But they were insolent toward the command of their Lord, so the thunderbolt seized them while they were looking on. <> Sai suka yi girman kai ga umurnin Ubangijinsu, sabõda haka tsawa ta kama su, alhali kuwa sunã kallo. = Sai suka yi tawaye ga umurnin Ubangijinsu. saboda haka, walƙiyar aradu ta nausa su, sa'ad da suna kallo. --Qur'an 51:44
  2. tozarta ko tsorata mutum ta amfani da ɗaga murya sama. <> scolding
  3. tsaguwa a jikin tulu ko ƙwarya


Google translation of tsawa

Thunder.