Ya ce, "Ashe ban gaya maka ba cewa ba za ka iya juriya tare da ni ba?" [ Al-khidh r ] said, "Did I not tell you that with me you would never be able to have patience?" Ya ce: "Shin, ban ce maka ba, lalle ne kai ba za ka iya yin haƙuri tare da ni ba?" --Qur'an 18:75
to lose patience with someone <> gaji/gajiya da wani