Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

parallel text/Operation Al Aqsa Flood

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Operation Al Aqsa Flood in English & Hausa

# English [1] Hausa [2] Vocab
1 Operation Al Aqsa Flood: An attack that jolted the world out of its slumber Operation Al Aqsa Flood: Harin da ya farkar da duniya daga barcinta - TRT Afrika
  1. jolt [3]: ya farkar da
2 Hamas’ ‘Al Aqsa Flood’ operation will forever be considered a turning point [4] in the contemporary history of the Palestinian resistance movement. Harin da Ƙungiyar Hamas ta kai kan Isra'ila ranar 7 ga watan Oktoba, za a ci gaba da ɗaukar shi a matsayin abin da ya sauya al'amurra a tarihin baya bayan nan, na ƙungiyar fafutikar ta Falasdinawa.
  1. op [5], operation: hari
  2. turning point: matsayin abin da ya sauya al'amurra
  3. contemporary: baya bayan nan
  4. movement: ƙungiya
  5. resistance: fafutikar
  6. considered: ɗaukar abu a wani matsayi, kallon abu da wani ra'ayi
3 Planning and executing such an operation targeting the world’s most technologically advanced military state is not a small feat considering Hamas’ limited resources. Tsarawa da kuma aiwatar da irin wannan harin a kan ƙasar da sojojinta suka fi kowaɗanne cigaban fasahar zamani a duniya, ba ƙaramin aiki ba ne, idan aka yi la'akari da ƙarancin kayan aiki da Hamas ke fama da shi.
  1. planning: tsarawa
4 The attack has shattered the myth and image of Israel as an impenetrably strong state. Harin ya kawar da shaci-faɗi da kuma kallon da ake yi wa Isra'ila, a matsayin ƙasa mai ƙarfin da ba za a iya kai mata hari ba.
  1. myth: shaci-faɗi
  2. image: kallon da ake yi wa abu

Other Parallel TRT Articles

  1. https://www.trtafrika.com/africa/over-half-of-sudans-population-need-humanitarian-aid-un-15778229
    https://www.trtafrika.com/ha/africa/yadda-wasu-jagororin-alumma-suka-rinka-sauya-rayuwar-matasan-da-suka-kangare-15781733
  2. https://www.trtafrika.com/lifestyle/from-darkness-to-light-in-kenyas-blue-and-white-city-15753642
    https://www.trtafrika.com/ha/africa/sama-da-rabin-jamaar-sudan-na-bukatar-agajin-jinkai-mdd-15779205
  3. https://www.trtafrika.com/insight/etinosa-yvonne-the-nigerian-photographer-chronicling-unspoken-pains-15767171
    https://www.trtafrika.com/ha/insight/etinosa-yvonne-yar-nijeriya-mai-daukar-hoto-da-ke-ba-da-labarin-wahalhalun-yan-gudun-hijira-15767181
  4. https://www.trtafrika.com/africa/the-forgotten-war-in-dr-congo-and-the-scramble-for-minerals-15725389
    https://www.trtafrika.com/ha/insight/yakin-jamhuriyar-dimokuradiyyar-congo-da-batun-maadinan-da-aka-manta-15751493