Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

jinga

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 12:09, 7 July 2017 by Admin (talk | contribs)

Noun/Verb

m

  1. yi jinga, tsadancewa don yin wani aiki <> to fix a wage or compensation, to hire someone for a fixed wage.
    Suka yi jingar maƙerin zinariya don ya yi musu gunki. [1] <> They hire a goldsmith so he makes a god. [2]
    We fixed his wage at ₦300 per month <> Mun yi jingar naira ɗari uku da shi kowane wata.
  2. Ɗan jinga; leburan da ake biyansa ladansa da ya gama aiki.
  3. tarin ƙasa da ake yi don a datse ruwa a hana shi shiga cikin gona ko don a datse kifi a kama shi.
  4. soka ko caka
    Ya jinga masa mashi.