ƁɓƊɗƘƙ Notes to self
- Special characters reference: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ
- f
- m
- Be sure to replace all instances of the noun template to the suna template.
- Swapping links between languages... http://regexr.com/3ghvo
[(?!'.*')|'ƙɗɓ|\b[\w'ƙɗɓ]+\b
- #REDIRECT Other article
- replace nowiki tags, check http://blog.rowbory.co.uk/wp-content/uploads/2012/10/Full-Dictionary.doc
- Transfer and archive to http://hausadictionary.com/sandbox1
- Tools:
- http://regexr.com/3gkgl, http://regexr.com/3gkgo
- https://codebeautify.org/sort-text-lines
- http://www.writewords.org.uk/word_count.asp
- http://textmechanic.com/text-tools/basic-text-tools/find-and-replace-text/
- https://www.google.com/search?num=100&q=site%3Aislamawakened.com%2Fquran%2F+"remarkably"
- Goolge Scripts API : Service invoked too many times for one day: urlfetch. (line 43, file "Sentences1")Dismiss
abundant
== Adjective ==
Positive |
Comparative |
Superlative |
- If something is abundant, then there is a lot of it. <> da yawa, masu kasusuwa, tuli.
- making them one of the most abundant vertebrate species on the planet. [1] <> al'amarin da ya mayar da su daya daga cikin nau'ukan halittu masu kasusuwa a fadin duniya. [2]
- people brought them abundantly unto us, and did wonder much, we made no more esteem or care to buy them,” he wrote. [3] <> mutane su kan kawo mana tulin goro kuma mu a lokacin bamu damu da shi ba,". [4]
planet
==Noun==
- (astronomy) A planet is one of the 8 bodies that orbit the Sun: Mercury, Venus, Earth, Mars, Jupiter, Saturn, Uranus and Neptune. <> ƙasa, muhalli, fadin duniya, duniya, faɗin duniya.
- making them one of the most abundant vertebrate species on the planet. [5] <> al'amarin da ya mayar da su daya daga cikin nau'ukan halittu masu kasusuwa a fadin duniya. [6]
- Merely parking there doesn’t help the planet, [7] <> Ajiye abin hawa haka kawai ba zai taimaki ƙasa ba, [8]
- You’ll be doing the planet a double favor if you attach your home charging station to a home solar array. [9] <> Kana ƙara kyautata muhalli idan ka haɗa wurin cajinka da wurin zuƙar makamashin rana. [10]
- If every species on the planet were suddenly equally intelligent, would we cooperate or fight? [11] <> Idan duk halittar da ke fadin duniyar nan na da hankali irin namu, zamu hada kai ne ko kuma zamu yaki juna? [12]
- What if every animal on the planet has suddenly woken up a rational, self-aware being? [13] <> Idan aka wayi gari duk dabbar da ke duniya ta zama mai hankali da tunani me zai faru? [14]
- and our place as the planet’s dominant species. [15] <> da kuma matsayinmu a duniya, na halittar da ta mallake dukkan halittu. [16]
- whichever species were left would “probably screw up the planet just like we’re doing”. [17] <> “Duk jinsin halittar da aka bari a baya, za su bata duniyar ne kamar yadda mu ke yi a yanzu.” [18]
- it’s the largest pyramid on the planet, [19] <> ita ce ginanniyar dalar da tafi kowacce girma a duniya, [20]
- But itching more generally is an everyday occurrence for just about everybody on the planet. [21] <> To sai dai susa abu ne da kowa ke yi a kowane lokaci a duka faɗin duniya. [22]
- His office is the quietest place on the planet. [23] <> Ofishinsa shi ne wurin da ya fi shiru a duk duniya. [24]
- “We didn’t set out to build the quietest chamber on the planet,” says Gopal. [25] <> Gopal ya ce; Ba wai mun yi niyyar gina wurin da shi ne ya fi shiru ba a duniya. [26]
The Solar System (edit) | |
---|---|
Star | sun |
Planets | Mercury • Venus • Earth • Mars • Jupiter • Saturn • Uranus • Neptune |
Dwarf planets | Ceres • Eris • Pluto |
Small solar system bodies | asteroid belt • comets • Kuiper belt • meteors • Oort cloud • scattered disc |
Other | moon • moons |
validating
==Verb==
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The present participle of validate. <> yi biyayya ga.
- This would involve Jesus’ validating the new covenant by appearing before God and presenting to Him the value of his blood. <> Wannan zai bukaci Yesu ya yi biyayya ga sabon alkawari ta wurin kasancewa a gaban Allah kuma ya miƙa Masa amfanin jininsa. [27]
develop
==Verb==
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- kirkiro / ƙiƙiro, samar da, ciyar da, fara ko soma abu, fara jawowa, gamu da, samu, kamuwa da, kasancewar abu ya yi tsanani ko bunkasa.
- "We developed better clothing to compensate, [28] <> Mun kirkiro da managartan tufafi ya maye makwafin abin da muka rasa, [29]
- We had already developed specialised cutting tools, like blades and eventually needles. [30] <> Tuni muka kirkiro kayan aikin yanke-yanke, irin masu kaifi da allurai. [31]
- that modern humans had already developed earlier in Africa, says Gilligan. [32] <> wadanda tuni aka samar da su tun farko a Afirka, a cewar Gilligan. [33]
- dedicated to research to develop a $100 laptop [34] <> wanda ke wallafar da, da kuma bincika yanda za'a iya ciyar da kwamfyutan cinya na $100 gaba [35]
- non-profit association dedicated to research to develop a $100 laptop— [36] <> mai marasa-riɓa wanda ke wallafar da, da kuma bincika yanda za'a iya ciyar da kwamfyutan cinya na $100 gaba— [37]
- This is something initially developed at MIT and the Media Lab. <> MIT da Media Lab ne suka fara ƙiƙiro wannan tsari. [38]
- and develops weird symptoms such as pinpoint pupils and drenching sweats. [39] <> sai kuma ya fara wasu dabi'u irin na yara. [40]
- Schurr’s team is researching how unethical behaviour may develop after exposure to competitive settings, [41] <> Tawagar Schurr dai na binciken yadda kasayya ke iya jawo almundahana, [42]
- In Chen’s case, he developed an app [43] <> Shi kuwa Chen, a lokacin hutun ne ya kirkiro wata manhajar wayar salula [44]
- not least because man would develop scurvy about a month or so into that little experiment. [45] <> zai fara samun larurar ciwon gabbai da yankwanewa. [46]
- you'll have a higher chance of developing cancer than you might have otherwise. [47] <> zai iya sa mutum ya gamu da hadarin kamuwa da ciwon daji [48]
- Oettingen developed a tool called WOOP, [49] <> Oettingen ta kirkiro wani ma'auni da ta kira WOOP [50]
- A far cry from engineering, Stanek suddenly had to develop an entirely new skillset, one as a manager and leader. [51] <> Nan take Stanek ya fahimci ya na bukatar samun kwarewar da bata danganci aikin injiniya ba domin zama ingantaccen shugaba. [52]
- Men who develop a receding hairline [53] <> Maza da ke samun raguwar gashi akan su [54]
- are up to 45% less likely to develop prostate cancer later on [55] <> akwai yiwuwar za su iya kamuwa da cutar kansa na kusan kashi 45 nan gaba a rayuwar su. [56]
- They developed two scales. [57] <> Sun samar da ma'aunai guda biyu. [58]
- so the idea of them becoming intelligent is even more far-fetched than that of other multi-cellular species suddenly developing smarts to rival our own. [59] <> don haka ba zata taba yiwuwa su samu hankali da tunani irin na mutane ba. [60]
- Products like the Surface computers, Xbox and Hololens have all been developed here. [61] <> A nan ne aka kirkiro fitattun kwamfutoci da manhajar kamfanin irin su Surface computers da Xbox da Hololens. [62]
- to help them test new equipment they were developing [63] <> domin ya taimaka musu wurin gwajin sabbin na'urorin da suka kirkiro. [64]
- As younger monkeys were developing diseases and dying, he seemed to be immune to ageing. [65] <> Yayin da wasu biran jinsinsa wadanda ba su kai shi shekaru ba suke kamuwa da cutuka suke mutuwa, shi kuwa kusan ba ya tsufa. [66]
- are now planning to see whether they can distract people before cravings develop into full-blown mental images, when they are still vaguer desires. [67] <> a yanzu suna shirya yadda za su jarraba wani nazari da zai iya dauke hankalin mutum daga wannan saha'awa tun kafin ta yi tsanani. [68]
- developing nations, the developing world <> ƙasashe masu tasowa
- "Why do children in developing nations need laptops?" [69] <> "Mene ne dalilin da yaran ƙasashe masu tasowa ke buƙatan kwamfyutocin cinya?" [70]
- "What about connectivity? Aren't telecommunications services expensive in the developing world?" [71] <> "Yanda ake haɗawa fa? Wai shin, ayukan hanyoyin sadarwa ba su fi tsada a ƙasashe masu tasowa ba?" [72]
- An additional, modest allocation of machines will be used to seed developer communities in a number of other countries. [73] <> Za'a ƙara na'urori wa al'umma da ke zama cikin sauran ƙasashe masu tasowa don ya shafa da su . [74]
- development, develop <> bunƙasa, bunkasa.
- Abood has worked about two days per week for the past four years as a business development analyst for Commonwealth Bank. [75] <> Abood ya na aikin kwanaki biyu a mako a matsayin masani kan bunƙasa kasuwanci ga babban bankin na Australia tsawon shekaru huɗu. [76]
- allows you to develop life experience [77] <> na iya bunkasa kwarewarki ta hulda da jama’a da dabarun warware matsaloli, [78]
- As with the corals, only a few of their eggs will develop into mature adults – [79] <> Dangane da dabobin ruwa, ƙwayayensu kaɗan ne za su bunƙasa har su girma – [80]
- There are other similar efforts to develop personal air transport systems. [81] <> Akwai kuma wasu shirye shirye da ake yi na bunkasa hanyar sufurin jirgin sama na kashin kai. [82]
secret
==Noun==
Jam'i |
- secret. <> asiri, sirri, abin da ake boyewa.
- “We were married five months later under a secret waterfall.” [83] <> amma kuma bayan wata biyar sai muka yi aure a asirci.ʺ [84]
- have handed over customer data under secret NSA programmes; [85] <> suka rika mika wa hukumar tsaron ta Amurka bayanan sirri na mutanen da ke amfani da shafukansu. [86]
- Spy satellites stalking Soviet airfields picked up a new kind of aircraft being tested in secret. [87] <> Taurarin dan Adam na leken asiri da ke kai-kawo a filayen saukar jiragen saman Sobiyat sun dauko hoton wani sabon jirgin sama da ake gwajinsa cikin sirri. [88]
- highlights three secrets of success as [89] <> ya bayyana sirrika uku na daukakar littafi [90]
- These days, the Coca-Cola recipe is a closely guarded secret, [91] <> A yanzu bayanan sinadaren da ake harhada Coca-Cola abu ne da ake matuƙar boyewa, [92]
- knows that this humble material harbours a deep, dark secret. [93] <> ya san cewa takarda na dauke da wani mummunan sirri. [94]
- “The secret is in the extra time and energy we put into isolating the sprinkler system, putting in door seals, a specialised air supply, staggering the openings and the way cables go in. There is a lot that went around this chamber that makes it unique.” [95] <> Sirrin abin kawai shi ne yadda muka yi dabara da bata lokaci wurin sarrafa hanyar da iska za ta kai ga dakin. [96]
- Remarkably, the students who had written about their secret feelings [97] <> Abin da ya gano shi ne, daliban da suka yi rubutu a kan wannan sirri nasu, na abin da yake damunsu a rai, [98]
- The secret to a long and healthy life? Eat less [99] <> Ka san sirrin samun rayuwa mai tsawo? Cin abinci kadan [100]
- in secret <> a asirce.
- dabara