Alternate spellings: iyad da, idadda/idar da, isar da (musamman saƙo / especially of a message)
- accomplish, finish, complete, done. <> gama, ƙarasa
- Wani limami ne ya tashi a masallaci bayan an idadda sallah ya soma wa'azi. <> The imam stood up in the mosque after finishing prayer and started a sermon.
- Bari ta iyar da sallah kafin mu tafi. <> Let her finish her prayer before we go.
- Na idar <> I'm done.
- deliver, delivering, administering.
- i am delivering my lord's messages to you and advising you truly and well. <> ina iyar muku da saƙonnin ubangijina, kuma ni, gare ku, mai nasiha ne amintacce. = [ 7:68 ] "ina isad da saqon ubangijina zuwa gare ku, kuma ina yi maku nasiha amintacce. --Qur'an 7:68
- and ˹the angels˺ administering affairs by ˹allah's˺ command! <> sa'an nan da mala'iku masu rabon al'amari (bisa umurnin allah). = [ 51:4 ] suna masu rabonsu a bisa umurni. --Qur'an 51:4
Google translation of iyad da