Noun 1
Jam'i |
f
- protection, safe, safety, barrier, screen, shield, defend (a defense) <> yin amfani da wani abu don kange wani abu; tsare wani abu cutuwa, doki, sharri, ko zargi.
- No where in this world is safe anymore <> Babu wani waje da ya ke da kariya a duniyannan [1]
- An yi kariyar ɗaki da labule <> The room is shielded by the blinds.
- Simple protection may not have been the only reason we started wearing clothes [2] <> Kariya kadai ba za ta zama dalilinmu na sanya tufafi kadai ba. [3]
- (slang, explicit) bitch
- Synonym: karya
Noun 2
- bicycle or freight carrier, a saddle <> mai ɗaukar kaya na bayan keke ko a saman mota. abin ɗaukar kaya na bayan keke ko babur ko a saman mota.