Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

shield

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Singular
shield

Plural
shields

Tilo
kariya

Jam'i
babu (none)

  1. protection
    and in intense heat clothing can also shield us from the Sun. [1] <> kuma a lokacin zafi tufafi za su iya ba mu kariya daga rana. [2]
    Until, when he came to the rising of the sun, he found it rising on a people for whom We had not made against it any shield. <> Har a lõkacin da ya isa ga mafitar rãnã, ya sãme ta tanã fita a kan waɗansu mutãne (waɗanda) ba Mu sanya musu wata kãriya ba daga barinta. = Sa’ad da ya kai nesa da gabas, ya ga inda rana ke fitowa a kan mutane wanda ba su da abin da za su tsare kansu daga ita. --Quran/18#18:90


Google translation of shield

Garkuwa.

  1. (noun) garkuwa <> shield, screen;