They said, "Thus has said your Lord; indeed, He is the Wise, the Knowing." <> Suka ce: "Kamar haka Ubangijinki Ya faɗa. Lalle Shĩ, Shĩ ne Mai hikima, Mai ilmi." = Suka ce, "Kamar haka Ubangijinki Ya faɗa. Shi ne Mafi hikimah, Mai ilmi." --Qur'an 51:30