- TikTok named as the most downloaded app of 2020 [1]
An bayyana TikTok a matsayin manhajar da aka fi saukewa a 2020 [2]
- TikTok was the world's most downloaded app in 2020 as it took the top spot from Facebook Messenger, according to digital analytics company App Annie.
TikTok ce manhajar da aka fi saukewa a 2020 a yayin da ta kwace kambun da Facebook Messenger yake rike da ita, a cewar kamfanin bin diddigin alkaluman shafukan intanet Annie. - The Chinese video-sharing platform is the only app not owned by Facebook to make the global top five of downloads.
Manhajar ta kasar China ita ce kadai manhaja da ba mallakin Facebook ba da ta kasance cikin manyan manhajoji biyar da aka fi saukewa a duniya. - In its home country, TikTok's owner ByteDance also holds the top spot with the Chinese language video app Douyin.
A kasar ta China, kamfanin ByteDance da ya mallaki TikTok shi aka fi amfani da shi tare da wata manhajar bidiyo da ke amfani da harshen China Douyin. - TikTok's continued popularity emerged even after former US President Donald Trump tried to ban it in America.
Manhajar ta TikTok ta samu karbuwa duk da yunkurin da tsohon shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi haramta ta.
- TikTok was the world's most downloaded app in 2020 as it took the top spot from Facebook Messenger, according to digital analytics company App Annie.
- See also Category:BBCHausa_Verticals