Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

rantsuwa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 20:01, 11 March 2019 by Maintenance script1 (talk | contribs) (Quick edit: appended Category:Hausa lemmas)

Noun

f

  1. an oath, affidavit. <> ambaton Allah ko wani abu da mutum yake bautawa ko kuma wasu al'adu da mutum ya amince da su don yin alkawari ko tabbatar da gaskiyar abu ko rashinta.
    By those [ winds ] scattering [ dust ] dispersing <> Inã rantsuwa da iskõki mãsu shẽkar abũbuwa, shẽƙẽwa. = Da iskoki masu naushi. --Qur'an 51:1
  2. rantsuwa bisa kan ƙarya <> perjury.
  3. swearing, swear
See also rantse


Google translation of rantsuwa

Oath, By.

  1. (noun) oath <> rantsuwa; affidavit <> rantsuwa;