Toggle menu
24K
669
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

gaskata

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 01:01, 9 April 2021 by Admin (talk | contribs)
  1. affirm one's belief in something, make sure of. confirm, support, ensure, verify, embrace.
    1. and the one who has brought the truth and those who embrace it-it is they who are the righteous. <> kuma wanda ya zo da gaskiya, kuma ya gaskata a game da ita, waɗancan su ne masu taƙawa. = [ 39:33 ] amma wadanda suka taukaka gaskiya, kuma suka yi imani da ita, wadannan su ne masu taqawa. --Qur'an 39:33
    2. The CIA was scarcely able to believe its luck. [1] <> Hukumar leken asirin Amurka ta CIA ta kasa gaskata wannan sa'a da ta samu. [2] [3]
  2. Be borne out, prove to be true.
  3. estimation
    4:11) Yes, Mark had grown in Paul’s estimation.
    4:11) Hakika, Bulus yanzu ya gaskata cewa Markus ya samu ci gaba. [4]