<small> --[[bbchausa_verticals/093_Tim_Apple_backlash]]</small>
Apple boss Tim Cook faces backlash to £73m pay package [1] | Shugaban Apple na shan suka kan yawan albashinsa na dala miliyan 99 [2] [3] | |
---|---|---|
1. | A BBC investigation has found that women's intimate pictures are being shared to harass, shame and blackmail them on a massive scale, on the social media app Telegram. | Wani binciken BBC ya gano cewa ana yada hotunan tsiraicin mata masu tarin yawa a manahajar sada zumunta na Telegram don cin zarafinsu, da ci da ceto da kunyatar da su. |
2. | WARNING: THIS ARTICLE CONTAINS CONTENT OF A SEXUAL NATURE | GARGADI: MAKALAR NA KUNSHE DA ABUBUWAN MASU ALAKA DA JIMA'I |